Shafyus 5 Stars

Shafyus 5 Stars Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shafyus 5 Stars, Shopping & retail, شارع المحجر, بترومين, جدة, السعودية, Jeddah.

Shafyus 5 Stars
is a general merchandise company that has been engaged in exportation from Saudi Arabia,Turkey,China,India and Malaysia.We export things to Nigeria like clothes,bedsheets,perfumes.

تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال 🤍🐑Eid al-Adha Mubarak to you. May Allah accept our sacrifices, forgive our shortcomings...
27/05/2026

تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال 🤍🐑

Eid al-Adha Mubarak to you. May Allah accept our sacrifices, forgive our shortcomings, and fill our lives with peace, barakah, and happiness.

Allah ya sa mu dace da al khairin wannan rana, ya karɓi ibadun mu, ya sanya farin ciki da al barka a rayuwar mu, Ameen.

MADUBIN TARBIYYA "Tarbiyya itace ginshikin al’umma" Iyaye:Assalamu alaikum warahamatullah اللهم اعنى على ذكرك وشكرك وحسن...
20/04/2026

MADUBIN TARBIYYA
"Tarbiyya itace ginshikin al’umma" Iyaye:

Assalamu alaikum warahamatullah

اللهم اعنى على ذكرك وشكرك وحسن عبادتك
Alhamdulillah,
Salati da aminci su tabbata ga Annabin da Allah ya aikoshi da shiriya zuwa ga dukkan Mutane da aljanu.

Barkan ku da zuwa shirin Madubin Tarbiyya…
inda muke duba rayuwar mu domin gyaran tarbiyyar yara."
A musulunci.

Hakika
SURATUL KAHFI tana cike da darussa wadanda mai bincike zai iya yin shekaru masu yawa yana bincike amma bai gama ganosu ba.

Idan muka dubi tarihin samarin nan guda bakwai wadanda s**a shiga cikin kogo, zamu ga cewa yayin da s**a shiga cikin kogon, farkon abinda s**a roka awajen Allah shine Rahama daga Allah da kuma shiriya.

Basu roki Allah nasara akan Makiyin su ba, basu rokeshi dukiya ko Mulki ba. Domin duk wanda ya samu wannan shiriyar zai wadatu daga komai da kowa.

Amma yayin da Allah ya amsa addu'ar tasu sai gashi sunyi shekaru dari uku da tara (309) suna barci acikin Kogo ba tare da wani mummunan abu ya samesu ba.

Ubangiji ne yake jujjuyasu acikin barcinsu hagun da dama, Har ma karen dake tare dasu shima wannan rahamar da kuma shiriyar ta sameshi.

Abinda yasa na fara da kaɗan daga cikin ayoyin al Qur'ani mai girma cikin Suratul kahfi,
Dan na tabbatar muku da cewa shiriya a hannun Allah take shiyake shiryar da wanda yaso,
Sannan Tarbiyya a hannun iyaye take tare da temakon Allah dan haka ina kira a garemu musamman mu mata, da muji tsoron Allah mu dage da addu'a wajen Tarbiyya yaran mu a wannan zamani da muke ciki dole sai mun hana idon mu bacci domin neman temakon Allah (S.W.T) akan Tarbiyya yara.
Musani gidan da suke da tarbiyya sune gwalagwalan al umma kuma har kullum ana dandazo akofar gidan domin samun iri me al barka.
"Tarbiyyar yara ba wasa ba ce…
Amma dabara ce ga wanda ya gane,
"Yara amanar Allah ne… ba wai kawai mu ciyar da su ba, ana bukatar mu gina rayuwarsu."

Children are a trust from Allah… Their upbringing defines the future of our society. Let’s act today before it’s too late."

"Yara amanar Allah ne… Tarbiyyarsu ita ce makomar al’umma. Mu tashi mu gyara yau kafin mu yi nadama gobe."

Madubin Tarbiyya haske ga iyali, mu gyara yau domin gobe tayi kyau.

1 like. "Kinsan yadda ake dabarun tarbiyyar yara kuwa? K8 biyo ni ahankali dan jin yadda zaki fara."

ME NENE PERFUME OIL Attar wato turaren jiki mai kauri (fragrance oil / perfume oil) da ake amfani da shi a jiki ba tare ...
12/12/2025

ME NENE PERFUME OIL
Attar wato turaren jiki mai kauri (fragrance oil / perfume oil) da ake amfani da shi a jiki ba tare da alcohol ba.

Amfanin irin wannan turaren (Attar / Perfume Oil)

🌟 1. Turaren da yake daɗewa a jiki,
Attar yana da kauri, sabi da haka yana jimawa a jikin mutum har tsawon lokaci me yawa, akwai meyi 1 to two days, haka kuma akwai me kaiwa 1 week gaba ɗaya ko ma fiye.
Yafi sprays tsawon lokaci a jiki ko a jikin kaya sosai.
Duk da dukkan wasu ma su sai da perfumes oils suna bambance wanda za,a iya shawa a jiki da kuma na kaya suna da bambanci,

🌟 2. Na jiki ba ya cutar da fata ko saka kuraje,
Ba ya dauke da alcohol, babu gaba ɗaya, saboda haka:
Bai busar da fata,
Baya haifar da ƙaiƙayi ko allergies yawancinn sa,
Mutanen da ke da sensitive skin suna iya amfani da shi

🌟 3. Yana ba mutum kamshi mai daɗi tare da kwantar da hankali fiye da tunani.

Wannan irin turaren yana da kamshi mai ƙarfi, mai zurfi, mai ɗaukar hankali.
Yana bada irin kamshin da ake ji daga nesa kamar irin:

Oud

Musk

Rose

Arabia fragrances
Dan haka ku nemi na ku domin yana da mutukar muhimmanci da amfani wajen mutum.

Address

شارع المحجر, بترومين, جدة, السعودية
Jeddah
22412

Opening Hours

Friday 9am - 5pm
Saturday 9am - 5pm

Telephone

+966568097855

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shafyus 5 Stars posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shafyus 5 Stars:

Share