20/09/2025
SAKON BARKA DA DARE
A Cikin wannan kyakkywan dare na yau, inamaki fatan nasara lamarinki.
Ina so kikasance cikin farinciki da jindadi da annashuwa.
Banson naganki cikin bakin ciki domin hakan zai sani cikin tinani da rudani aduk lokacinda najiyo muryarki cikin damuwa