29/12/2019
Ya Rabbi!!!
Duk Ma auratan da s**a Samu S**a Shiga a Wannan Shekara .............................'''2019''' ............................
Ya Allah ka zaunar da su Cikin Aminci Da SalamaH,
Ka sanYa albarka acikin Zamansu,
Tare da Dumbin Arziki,
Ka zaba ma Yn Gaba Mafificin alkhair. Amin ya rabbi
🙏🏽🙏🏽🙏🏽🙏🏽