Bello farouk

Bello farouk Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bello farouk, Shopping & retail, Utako.

Acikin manyan rukunin Labarina, wanne kuka fi ganin ya ɗaga darajar shirin sosai? 👇🎭 Nafisa Abdullahi & Nuhu Abdullahi🎬 ...
07/10/2025

Acikin manyan rukunin Labarina, wanne kuka fi ganin ya ɗaga darajar shirin sosai? 👇
🎭 Nafisa Abdullahi & Nuhu Abdullahi
🎬 Adam Garba & Fati Washa
🎥 Sadiq Sani Sadiq & Fatima Hussain
Ku faɗi ra’ayinku banda son zuciya👇

Alhamdulillah mawakin kannywood Abdul Done yasamu karuwa Allah ya raya
24/05/2025

Alhamdulillah mawakin kannywood Abdul Done yasamu karuwa Allah ya raya

17/02/2025
SADIYA MUHAMMAD(SADIYA GYALEE)Ina Fatan Allah Ya Sanya Alheri, Ya Baku Zaman Lafiya , Kwanciyar Hankali Da Zuri’a Dayyib...
06/07/2024

SADIYA MUHAMMAD(SADIYA GYALEE)

Ina Fatan Allah Ya Sanya Alheri, Ya Baku Zaman Lafiya , Kwanciyar Hankali Da Zuri’a Dayyiba.

Congratulations & Happy Marriage Life

Bello Faruku

SANARWA AKAN LABARINA SEASON 9.                                       Salamu alaikum, ina yi mana barka Sallah, Allah ya...
12/04/2024

SANARWA AKAN LABARINA SEASON 9.

Salamu alaikum, ina yi mana barka Sallah, Allah ya karbi ibadun da mu kayi a Ramadan 🤲 ☪️ In sha Allah Nan da Sati Uku masu Zuwa zamu fara fara Haska LABARINA SEASON 9. ( 3 ga watan May ) a wuraran da muka saba haskawa, Allah ya sa mu fita kunyar masu kallon 🙏 muna godiya ga masoya wannan shiri na 🙌🌎❤️

Za mu yi bincike kan takardun hukuncin zaɓen gwamnan Kano - NJCKarin bayani - https://bbc.in/3RiGPlZ
29/11/2023

Za mu yi bincike kan takardun hukuncin zaɓen gwamnan Kano - NJC

Karin bayani - https://bbc.in/3RiGPlZ

06/04/2023

Duk Wanda Ya Fadi Halin Annabi Guda Daya Allah Yasa Shine Sanadiyyar Shiga Al-janna

Nigerians stop agonizing and start organizing for Atiku. The reign of Pharaoh must come to an end.
14/09/2022

Nigerians stop agonizing and start organizing for Atiku. The reign of Pharaoh must come to an end.

Albarkacin Annabi da Alqur'ani Allah shiymaka dalilin zama permanent sactary ministry of budget and economic planing sok...
14/08/2022

Albarkacin Annabi da Alqur'ani Allah shiymaka dalilin zama permanent sactary ministry of budget and economic planing sokoto

Alhaji Arzika Usman

12/08/2022

Gobe karfe 8 muna gaban TV Kallon labarina wannan post dakuke Kalli kamfanin amasco lubricant NE s**a dauki nauyin kawo maku shi

NAKWANGO YANA GAISHEKU MASOYA.Allah ya kara maka lafiya da kwanciyar hankali. Allah yasa ka gama lafiya BABANA.Yanzu muk...
11/08/2022

NAKWANGO YANA GAISHEKU MASOYA.

Allah ya kara maka lafiya da kwanciyar hankali. Allah yasa ka gama lafiya BABANA.

Yanzu mukayi waya da MALAM KABIRU NAKWANGO mu ka gaisa muka dan taba barkwancinmu da muka saba yi dashi. Daga karshe yace in gaishe masa da masoyansa na page dina. Shi yanzu haka ma ya tafi gonarsa domin gewaya.

Sai Godiya MALAM.

Abba Na Abba
08-08-2022

It's madawakin head palace of Bodinga
07/05/2022

It's madawakin head palace of Bodinga

Address

Utako

Telephone

+2348160480859

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bello farouk posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bello farouk:

Share