Burin.Masoya

Burin.Masoya fadakarwa>
nishadantarwa>
tareda debekewa>
da kalaman soyayya>
masuratsa zukata>
muna maraba daku>

05/01/2022

Burin Masoya...

23/07/2021

Slm Masoya...

20/03/2021

Har Yau Dai Na Kasa Gane Group Din Nan...

16/02/2018

BURIN KOWANE MSY YAMALAKI ABIN KAUNARSA KAMAR YANDA NAKE FATAN MALAKARKI MATATA

HAPPY JUMU AT MUBARAK

07/06/2017

ASLM CIKAR BURINA

23/08/2014

GYARA KAYANKA...
««««««««»»»»»»»»
assalamu alaikum
yan uwa maza da mata
yakamata muda kammu
muzauna mutattauna
akan matsalarmu
akwai karamin bincike
dana gudanar tsaninmu
maza da mata akan
kalmar nan ta yaudara
anrasa gane a ina matsalar
take? nasan dai balaifin
iyaye bane uba nagari
bazai tura 'yarsa tayaudari
dan wani ba sa annan
uba bazai tura dansa ya
yaudari 'yar waniba
to azahirin gaskiya 'yan uwana
yakamata mugyara halinmu
sumata sunce mazane
mayaudara mukuma munce
matane mayaudara
mizai hana mudakatar da
ita wannan yaudarar
tunda mumukeyinta
to yakamata muda katar
da ita wai shin kai mai yaudara
antaba yaudararka kaji dacin
yaudara?
ke mayaudariya antaba yaudararki
kinji dacin yaudara kuwa?
da kuntaba jin abinda akeji
nadacin yaudara
wlh da bazaku kara yaudarar
waniba
abisa maslaha yakamata
mudaidaita tsakaninmu
koma samawa 'ya'yanmu
makoma maikyau kobama
raye

21/08/2014



sahibata adon zuciyata

20/08/2014

??? ??? ???
"
wannan tambayar ta dade acikin
duniyar masoya tana watangaririya
da shawagi acikin katafariyar duniyar
masoya
har ya zuwa yanzu kowa nafadin
abinda ya fahimta dan gane da so
yakeyi. amma hakikanin
ma anar so guda daya ta
gagara samu
so tsuntsune wanda ya kan
iya canja muhalli daga wata
bishiya zuwa wata bishiyar
saboda dalilai maban banta
wani saboda dadine wani
kuma akasin haka
wasu kuma daga cikin
masanan na ilimin so
da soyayyar sai s**ace
A A wannan fassara da
aka yiwa so tanada matsala
wata kan bata inganta ba.
hakan yasa sai s**a shiga
nazari gamida bincike
daga karshe s**a fatar da irin
tasu fahimtar dan gane da so
s**ace so
aljannar duniyane dalili kuwa
duk wani jin dadi walwala
annashuwa gami da natsuwa
duk suna. samuwa
ta dalilin wannan muhimmiyar
kalma wato so.
to haka dai kowa yake ta fadin
irin tasa fahimtar dangane da so
so marurun zuciya
so shu umine
so hana ganin laifi ne
to koma dai menene so?
so yanan a matsayinsa na so
kuma wannan son sarki ne
mai karfin iko domin
kuwa shi kadai yakan iya mulkar
jiki da zuciya gami da ruhi
duk alokaci daya
tabbas so gawur taccen
sarkine
to idan kuwa hakane
mike kawo yaudara
acikin soyayya?

13/08/2014

GASKIYAR LAMARI...

09/08/2014

:-* :-* KINSAN HAKAN KUWA :-* :-*
:-* :-*
kinfi dukkanin matan danataba gini
a idanuna ya abar sona zumar raina
gaisheki jarumar 'yammata
tauraruwar a cikin su kece kadai
wadda nake so bani da buri wanda
yawuce in same ki a wannan duniya
domin samun mace mai kyau
kamarki hankali da tunani
sai antona
kece hasken raina kece ruhina
rayuwata sai dake zata dore
nayi iya bincikena dan ingane
wacce mace tafiki kyau amma
nakasa ganinta duk matan
garinnan kinfisu kyau aji hankali
matsayi duk awajena ta fiyarki
tana yimin kyau idan kina
kallona koda ina jin yunwa
sai inji nakoshi hakika ido hudu
da masoyi yana kauda yar karamar matsala
da yunwar da bata taka kara ta karyaba
burina ALLAH yabani ke muyi
aure babu wacce nake so saike
kiyarda ki amince min muyi
soyayya ta aure sahibar raina
kyakyawar yarinya abar faharin
samarin wannan zamani idan
kika amincewa soyayyata. zanfi
kowa farin ciki
domin nafi kowa dacewa
a masoyan da s**a taba
ganinki a wannan duniya tamu
amince dani yar uwata mai sona
burina muyi aure nidake
domin kece kadai zan aura naji
dadi anan duniya dama lahira
domin ruhina yakamu da kaunarki
ke kadai Amincemin
naki mai kaunarki
[[A*o]]

08/08/2014

RIGAKAFI YAFIMAGANI
inji hausawa batunnan
haka yake
Ebola tazamu babbar bara zana
garayuwar dan adam
labaru masu firgitarwa
sai yawo soke akan wannan masifa
ta Ebola to ALLAH ne ya saukar da ita
kuma yasan maganinta mune dai bezo garemuba koma hankaltu
abisa haka akwai addu a
daya kamata kowannan mu
aikata tazamu riga kafi
agaremu
bismillah kafa 20
kurhuwallahu 20
a tofa aruwa asha
don neman kareya
ALLAH akan wannan
cuta Ebola
ALLAH ya karemu
da karewarsa
abarkacin
Annabi da alkur.ani
Ameeeeeen

Address

Nasarawa

Telephone

08091306194

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Burin.Masoya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category