Bilyminu Dan ali maru

Bilyminu Dan ali maru Allah ya bar zumun ce

𝐇𝐨𝐧 𝐘𝐚𝐡𝐚𝐲𝐚 𝐓𝐞𝐥𝐚 𝐌𝐞𝐝𝐢𝐚  𝐓𝐞𝐚𝐦 𝐌𝐚𝐫𝐮 𝐋𝐨𝐜𝐚𝐥 𝐆𝐨𝐯'𝐭11/07/2023𝗔𝘁𝘁𝗲𝗻𝘁𝗶𝗼𝗻:                   𝙎𝙖𝙣𝙖𝙧𝙬𝙖𝙧 𝘽𝙖𝙮𝙖𝙣 𝙏𝙖𝙧𝙤Alhamdulillah wann...
12/07/2023

𝐇𝐨𝐧 𝐘𝐚𝐡𝐚𝐲𝐚 𝐓𝐞𝐥𝐚
𝐌𝐞𝐝𝐢𝐚 𝐓𝐞𝐚𝐦
𝐌𝐚𝐫𝐮 𝐋𝐨𝐜𝐚𝐥 𝐆𝐨𝐯'𝐭
11/07/2023
𝗔𝘁𝘁𝗲𝗻𝘁𝗶𝗼𝗻:

𝙎𝙖𝙣𝙖𝙧𝙬𝙖𝙧 𝘽𝙖𝙮𝙖𝙣 𝙏𝙖𝙧𝙤
Alhamdulillah wannan ƙungiya ta samu yin zama na musamman tare da 'ya'yanta domin tautauna muhimman abubuwa da s**a shafi cigaban wannan kungiya da kuma jam'iyar 𝘼𝙋𝘾

A cikin jawabi shugaban wannan kungiya Comrd. Jamilu Abdullahi Maru ya ja hankalin 'ya 'yan wannan kungiya da su guji cin mutuncin wani ko wasu daga cikin 'yan 'yan wannan jam'iya mai albarka ko wu'yan da ba yan jam'iya ba,

Ya kara da cewa da su tsayu akan aqida da amana da aka kafa wannan kungiya dominsu kuma su cigaba da tallata manufofi da qudurori na wannan jam'iya tamu ta APC da kuma jagoranta da duk kannin jagororin jam'iyar mai albarka.

Shima da yake jawabi jagora kuma uban wannan kungiya Hon. Yahaya Abdullahi Tela yaja hankalin 'yan 'yan wannan kungiya wajen tsayuwa akan aqida da rike gaskiya da amana da yi masu alqawalin jajircewa wajen ganin cigaban matasan wannan yanki namu tare da jam'iyar mu mai albarka,

Ya kuma yi masu godiya da irin rikon amana da hadin kai da biyaya da sukeyi gareshi da kuma wannan jam'iya ya kuma yi fatar allah shi maida kowa gidansu lafiya tare da addu'ar allah ya kawo muna dawwa mammen zaman lafiya mai dorewa a wannan garin namu da jahar mu dama kasarmu baki daya amin.

Daga karshe ina rokon allah mai kowa mai komai da ya cigaba da shiga cikin lamuran wannan kungiya ya kowa muna ingantaccen hadin kai mai dorewa alfarmar annabi da alqur-ani 👏
Ibrahim musa maru
𝐇𝐨𝐧 𝐘𝐚𝐡𝐚𝐲𝐚 𝐓𝐞𝐥𝐚
𝐌𝐞𝐝𝐢𝐚 𝐓𝐞𝐚𝐦
𝐌𝐚𝐫𝐮 𝐋𝐨𝐜𝐚𝐥 𝐆𝐨𝐯'𝐭

02/01/2022
02/05/2021

Send a message to learn more

19/11/2020
19/11/2020

Allah Ka Rufamuna Asiri Duniya Da Lahira

Allah ya bamu lafiya da zama lafiya
12/07/2020

Allah ya bamu lafiya da zama lafiya

Address

Maru

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bilyminu Dan ali maru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bilyminu Dan ali maru:

Share