Sakon soyayya

Sakon soyayya Muna jinjina godiyarmu ga Allah swt alayayiwa wnnn page namu albarka alhmdullh beni imatika

26/11/2024

So yakan saka mutum
Shiga cikin wani yanayi dababu
Irinshi

26/11/2024

So bayataba zama kuskure
Arayuwa,

10/09/2024

Big shout-out to my newest top fans! Maryam Muhammad Abdullahi

07/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ameerah A Mae Rago, Sadeey Best

06/09/2024

Assalamu alaikum,Yan uwa masu albarka barkanmu daranar juma,a,yau itace ranar juma,a Rana mafi girma,agurin dukkan Wani musulmi duniya,Muna rokon allah dayabiya mana dukkan wata bukatunmu na alkhairan Ameen 🤲

30/07/2024

Zanga zanga Babu fashi zamu fita insha Allah

19/07/2024

Yan uwana brkanmu da wnn Rana ta juma,a fatan kowa,yatashi lafiya farin ciki walwala da jindadi,Muna rokon allah swt yadauwamarwa kowana musulmin dayake cikin duniyarnan farin ciki,acikin rayuwarshi,ya Allah kabiyamana bukatunmu na alkhairi albarkacin wanan Rana Mai albarka,Amen juma,a Mubarak from ebraheem Khan ✍️🕌

12/07/2024

Assalamu alaikum Yan uwana musulmi barkanmu da wannan Rana tajuma,a wadda takasance tamusammance agaremu fatan kowa yatashi lafiya,inarokon Allah SWT yahadamu da dukkan alkhairanta ya Allah Muna rokonka kakiyayemu daduk Wani sharri dazai tinkaro rayuwarmu kabiyawa kowa bukatarahi ta alkhairi ameeen barka da juma,a Yan uwana Maza da mata daga Dan uwanku ebraheem Khan ✍️

05/07/2024

Assalamu alaikum Yan uwa,masu daraja barkammu da safiyar wannan Rana mai albarka fatan kowa ytashi lafiya,wannan Rana itace mafi muhimmancin rana agun dukkanin wani musulmi nakirki. domin a itane zaka kere Dan uwanka bada ts as yiba da ambaton Allah ranace tamusamman Yan uwa kada mubari wannan gwaggabon kada yashigemu Allah ybamu sa,a daga Ibrahim awaisu weast ✍️

28/06/2024

Assalamu alaikum Yan uwa masu albarka barkanmu da safiyar wannan Rana,mai albarka fatan kowa yatashi cikin koshin lpy,Muna rokon allah swt,yayafemana kurakuranmu ya Allah kahadamu da dukkanin alkhairan dake cikinta ya allah kakaremu da dukkanin wani cutarwa dga masharranta,Ameen juma,a Mubarak 🎉 yan uwa, written from ebraheem Khan ✍️

Address

D Tofa
Maitama

Telephone

+2347043442602

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sakon soyayya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share