Ya babba page

Ya babba page Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ya babba page, Shopping & retail, Bama Road Behind hadiza and sadiq oil, Maiduguri.

14/02/2022

Naziru sarkin waka ya baiwa ladin cima kyautar naira million 2 Domin ta ja jari. Tsohuwar tace ba'a ta'ba biyanta sama da dubu 2k ba a masana'antar kanywood. Mawakin yace indai neman abunda zata ci ne yake kawota harkar film to ya dauki nauyin ta daga yanzu har lokacin da rai ya yi hali.

Sannan akwaii wata jarumar kanywood mai suna fati slow wanda tayi bidiyo tace naziru sarkin wanka ya rantse da Allah shima bai taba danne wata yar kanywood ba, to naziru yace ya barta da Allah, Kuma itama yayi alkawarin zai bata kudi naira million 'Daya ta k**a sana'a.

Ba abunda zamu ce da naziru sarkin waka sai dai Allah ya Kara arziki Mai albarka Allah ya karo Mana irin shi a kanywood. Ku yi sharing Dan Allah 🙏🏼

14/02/2022

Address

Bama Road Behind Hadiza And Sadiq Oil
Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ya babba page posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share