ABBA musa

ABBA musa Ankirkiri wannan page din badon komai ba sai Dan sanar da yan uwa da abokan arxiki abinda basusan abinda ke wakana ayankinmu da area baki daya

08/11/2025

ALHAMDULILLAH.....

25/07/2022

Ba barawo anan

18/07/2022

Biden bai cimma yunkurinsa kan batun yankin gabas ta tsakiya ba
A jiya ne, bayan da shugaban kasar Amurka Joseph Biden ya gama ziyararsa a yankin gabas ta tsakiya tare da komawa birnin Washington, manyan kafofin watsa labaru bi da bi s**a bayyana ra’ayoyinsu kan wannan ziyara. Kafin ziyarar, shugaba Biden ya taba bayyana cewa, za a bude sabon babi kan dangantakar dake tsakanin Amurka da yankin gabas ta tsakiya, amma ya koma ba tare da samun sakamako mai kyau ba.
Lokacin da Amurka ta fice daga kasar Afganistan cikin gaggawa ba tare da la’akari da muradun kawayenta ba, sannan kuma a lokacin da Amurka ta nuna bangaranci a fili kan batun Falasdinu da Isra’ila, kasashen yankin Gabas ta Tsakiya sun dade yanke kauna kan Amurka. Haka kuma, a halin yanzu, kasashen yammacin duniya suna fuskantar matsalar hauhawar farashin kaya, yayin da kasashen yankin gabas ta tsakiya dake da albarkatun mai da iskar gas, suna da ‘yancin tsaida kuduri da kansu kan harkokin diplomasiyya, ba su son sauraron kasar Amurka.
A hakika, dalilin da ya haifar da wannan lamarin shi ne, yadda aka samu manyan sauye-sauye a tsarin duniya, da yadda ikon Amurka yake raguwa. Tsarin da Biden ke da shi a yankin gabas ta tsakiya, ya shaida cewa, kasar Amurka ba ta da karfin tsaida kuduri kan batun yankin gabas ta tsakiya. Wannan ba shi ne karo na farko ba, da manufofin diplomasiyya na kasar Amurka s**a gamu da cikas, kana ba shi ne na karshe ba. (Zainab)

18/07/2022
15/07/2022
Masha Allah
26/02/2022

Masha Allah

Address

Gazari Road
Katsina

Opening Hours

Monday 07:00 - 22:00

Telephone

+2347040412934

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABBA musa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ABBA musa:

Share