Banu Haidar

Banu Haidar Banu Haidar
(1)

11/12/2025
10/05/2024
๐ŸŒปุงู„ู„ู‡ู… ุฅู†ูŠ ุงุญุชุณุจ ูŠูˆู…ูŠ ู‡ุฐุง ู„ูˆุฌู‡ูƒ ุงู„ูƒุฑูŠู…ุŒ ููŠุณุฑู‡ ู„ูŠ ูˆุจุงุฑูƒ ู„ูŠ ููŠู‡ุŒ ูˆุชู‚ุจู„ู‡ ู…ู†ูŠุŒ ุงู„ู„ู‡ู… ุฃุฑู†ูŠ ู…ุงูŠุฑุถูŠูƒุŒ ูˆุงุณู…ุนู†ูŠ ู…ุงูŠุฑุถูŠูƒุŒ ูˆุงู†ุทู‚ู†ูŠ ...
23/03/2024

๐ŸŒปุงู„ู„ู‡ู… ุฅู†ูŠ ุงุญุชุณุจ ูŠูˆู…ูŠ ู‡ุฐุง ู„ูˆุฌู‡ูƒ ุงู„ูƒุฑูŠู…ุŒ ููŠุณุฑู‡ ู„ูŠ ูˆุจุงุฑูƒ ู„ูŠ ููŠู‡ุŒ ูˆุชู‚ุจู„ู‡ ู…ู†ูŠุŒ ุงู„ู„ู‡ู… ุฃุฑู†ูŠ ู…ุงูŠุฑุถูŠูƒุŒ ูˆุงุณู…ุนู†ูŠ ู…ุงูŠุฑุถูŠูƒุŒ ูˆุงู†ุทู‚ู†ูŠ ู…ุง ูŠุฑุถูŠูƒุŒ ูˆุงุณุชุนู…ู„ู†ูŠ ููŠ ุทุงุนุชูƒุŒ ูˆุงูุชุญ ู„ูŠ ุฃุจูˆุงุจ ุฑุญู…ุชูƒุŒ ูˆุงุฑุฒู‚ู†ูŠ ู…ู† ุญูŠุซ ู„ุง ุงุญุชุณุจุŒ ุงู„ู„ู‡ู… ุฑุฒู‚ู‹ุง ุญู„ุงู„ุงู‹ ุทูŠุจู‹ุงุŒ ูŠุฑุถูŠู†ูŠ ูŠุง ุฑุจ ุงู„ุนุงู„ู…ูŠู†ุŒ ุงู„ู„ู‡ู… ุงุบูุฑ ู„ุขุจุงุฆู†ุง ูˆุฃู…ู‡ุงุชู†ุงุŒ ูˆุงุฑุญู…ู‡ู… ูŠุง ุฃุฑุญู… ุงู„ุฑุงุญู…ูŠู†ุŒ ูˆุตู„ ุงู„ู„ู‡ู… ุนู„ู‰ ู†ุจูŠู†ุง ู…ุญู…ุฏ ูˆุนู„ู‰ ุขู„ู‡ ูˆุตุญุจู‡ ุฃุฌู…ุนูŠู†.
โ™ฅ๏ธ

Jiya  kenan daga Talatar Mafara Zuwa Gusau inda yan bindiga s**ayi mata kacha kacha da harsashe lokacinda driver yaki ts...
22/03/2024

Jiya kenan daga Talatar Mafara Zuwa Gusau inda yan bindiga s**ayi mata kacha kacha da harsashe lokacinda driver yaki tsayawa bayan yan bindiga sun tsaidashi

INDA RANKA: Wata Kirista ta tsinci kanta a asibiti bayan ta suma sau Biyu kafin karfe 4 na rana daga gwada yin azumin Ra...
22/03/2024

INDA RANKA: Wata Kirista ta tsinci kanta a asibiti bayan ta suma sau Biyu kafin karfe 4 na rana daga gwada yin azumin Ramadan

Wata kirista Eniola Fagbemi wacce ke auren wani musulmi a Kudu ta yi kurarin cewa azumin musulmi bashi da wuya tunda suna yin sahur kuma su sha ruwa lokacin magriba, don haka tace za ta jaraba don ta tabbatar masa,

Mahanga ta ruwaito Sai dai bayan Eniola ta yi sahur wajajen 4:30 na asuba tun wajen karfe 12 na rana ta fara fita hayyacinta, kan kace kwabo ta suma sau Biyu wajajen ฦ™arfe 4 na yamma ba arziki aka kwashe ta sai asibiti,

Allah ya taimaka an ceto rayuwar ta a asibitin Saanu Hospital dake garin Mokola

Maganar gaskiya tafiya ba zata yiyuba saida jagororin arewa Kuma an burgeni ne yayin da Shugaban ฦ™asa Asiwaju Bola Ahmed...
22/03/2024

Maganar gaskiya tafiya ba zata yiyuba saida jagororin arewa
Kuma an burgeni ne yayin da Shugaban ฦ™asa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
Ya fara shirin tura wakilai zuwaga wasu daga cikin jagororin siyasar da muke tsammanin an dan ba zasu iya gani su ฦ™yale ba
Masuyi domin al'umma

Allah ka bamu mafita ta hanya mafi dacewa


BABU TSARI KAMAR TSARIN MUSLUNCIโ€ฆ.Tsarin musulunci ya doru kan sanin Allah mai tsari da mulki mai sanya dokoki da ba wa ...
22/03/2024

BABU TSARI KAMAR TSARIN MUSLUNCIโ€ฆ.
Tsarin musulunci ya doru kan sanin Allah mai tsari da mulki mai sanya dokoki da ba wa kowane mutum hakkinsa, da ya hada mace, namiji, mai kudi, talaka, mai mulki, da wanda ake mulka, da yaro, da babba hatta ga dabbobi.

Addinin Muslunci bai yarda da zalunci ba, bai yarda da take hakkin juna ba, babu ba bambanci ko fifiko sai da takawa, Musulunci tsari ne cikakke bai zo da tsari irin na demokradiyya ba.

Hatta siyasa, da hukunce-hukunce, da zamantakewar dan Adam tako wacce siga, k**a daga kan kasuwanci, aikin hannu, aikin office da shugabanci, kiwon lafiya, da kiyaye dokoki, tsarin musulunci yazo mana dasu masu kyau masu banqaye wanda babu cuta babu cutarwa acikinsu.

Amma wani abin bakin ciki da takaici, Kamar yadda Turai s**a yi mummunar fahimta da jahiltar musulunci, haka su kansu wasu daga cikin musulmi s**a yi masa mummunar fahimta s**a jahilce shi.

Da wayan mutane da zaka ambaci kalmar shari'a a cikin musulmi sai mutane su yi tunanin fille kai, da jefewa, da gutsure hannaye da kafafu.

Babbar matsala a cikin al'ummarmu ita ce kauracewa neman Ilimin sanin Allah, da fifita ilimin zamani har wasu ma suna ganin ta hanyar ilimin zamani kawai ake iya tara abin duniya.

Wannan kuma yana nuna mana wajabcin mu tashi mu nemi ilimin sanin Allah da Sanin Addininsa, da hukunce hukuncensa, don kawar da jahilci da bakin tunanin dake damunmu.
Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

*ูŠู‚ูˆู„ู ุฃุจูˆ ู…ูˆุณู‰ ุงู„ุฃุดู’ุนูŽุฑูŠู‘ู ุฑุถููŠูŽ ุงู„ู„ู‡ู ุนู†ู‡: "ุฃุชูŠู’ุชู ุงู„ู†ุจูŠู‘ูŽ ุตู„ู‘ูŽู‰ ุงู„ู„ู‡ู ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู‘ูŽู…ูŽ"  ูˆู…ูŽุนูŠ ู†ููŽุฑูŒ ู…ู† ู‚ูŽูˆู’ู…ูŠ"ุŒ ุฃูŠ: ุฌู…ุงุน...
16/03/2024

*ูŠู‚ูˆู„ู ุฃุจูˆ ู…ูˆุณู‰ ุงู„ุฃุดู’ุนูŽุฑูŠู‘ู ุฑุถููŠูŽ ุงู„ู„ู‡ู ุนู†ู‡: "ุฃุชูŠู’ุชู ุงู„ู†ุจูŠู‘ูŽ ุตู„ู‘ูŽู‰ ุงู„ู„ู‡ู ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู‘ูŽู…ูŽ" ูˆู…ูŽุนูŠ ู†ููŽุฑูŒ ู…ู† ู‚ูŽูˆู’ู…ูŠ"ุŒ ุฃูŠ: ุฌู…ุงุนุฉูŒ ู…ู†ู‡ู…ุŒ ูู‚ุงู„ ู„ู‡ู…ู ุงู„ู†ุจูŠู‘ู ุตู„ู‘ูŽู‰ ุงู„ู„ู‡ู ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู‘ูŽู…ูŽ: "ุฃุจุดูุฑูˆุง ูˆุจูŽุดู‘ูุฑูˆุง ุงู„ู†ู‘ูŽุงุณูŽุ› ู…ูŽู† ู‚ุงู„: ู„ุง ุฅู„ู‡ูŽ ุฅู„ู‘ูŽุง ุงู„ู„ู‡ูุŒ ุตุงุฏู‚ู‹ุง ุจู‡ุง ุฏูŽุฎูŽู„ูŽ ุงู„ุฌู†ู‘ูŽุฉูŽุŒ ูุฎูŽุฑูŽุฌูˆุง ูŠูุจุดู‘ูุฑูˆู†ูŽ ุงู„ู†ู‘ูŽุงุณูŽุŒ ูู„ูŽู‚ูŠูŽู‡ู… ุนูู…ูŽุฑู ุฑูŽุถูŠูŽ ุงู„ู„ู‡ู ุนู†ู‡ ูุจูŽุดู‘ูŽุฑูˆู‡ุŒ ูุฑุฏู‡ู… ูˆุŒ ูู‚ุงู„ ุฑุณูˆู„ู ุงู„ู„ู‡ู ุตู„ู‘ูŽู‰ ุงู„ู„ู‡ู ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู‘ูŽู…ูŽ: ู…ูŽู† ุฑูŽุฏู‘ูŽูƒู…ุŸ ู‚ุงู„ูˆุง: ุนูู…ูŽุฑูุŒ ู‚ุงู„: ู„ูู…ูŽ ุฑูŽุฏูŽุฏุชูŽู‡ู… ูŠุง ุนูู…ูŽุฑูุŸ ู‚ุงู„: ุฅุฐูŽู†ู’ ูŠูŽุชู‘ูŽูƒูู„ู ุงู„ู†ู‘ูŽุงุณู ูŠุง ุฑุณูˆู„ูŽ ุงู„ู„ู‡ู.*
*ุตุงุฏู‚ู‹ุง ุฃูŠ ุงุนุชู‚ูŽุฏูŽู‡ุง ุจู‚ูŽู„ุจูู‡ ู…ูุทู…ูŽุฆู†ู‘ู‹ุง ุจู‡ุง ุบูŠุฑูŽ ุดุงูƒู‘ูุŒ "ุฏุฎูŽู„ูŽ ุงู„ุฌูŽู†ุฉูŽ" ุฌูŽุฒุงุกู‹ ู…ู†ูŽ ุงู„ู„ู‡ู ุณูุจุญุงู†ูŽู‡ ุนู„ู‰ ุตูุฏู‚ู ุฅูŠู…ุงู†ูู‡.*

Address

Katsina
2662

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Banu Haidar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Banu Haidar:

Share

Category