02/05/2023
Amaren bayan sallah gafa ta kamsasa dakin ango ankan farashi me sauki 3500
Ina samari Yan kwalisa masu son gyara dakinsu da kamshi gafa haja tazo ku garzayo ku Amshi naku๐๐๐๐๐๐
Burner ce ruwa ake zubawa aciki asa Mata madarar turare na ruwa akwai caja da ake jona Mata sai tururin kamshi ya dinga tashi๐ maiso dagaski dan allah idan baka tashi sayeba karkaiman magana