Auwalu

Auwalu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Auwalu, Shopping & retail, Kiru, Kano.

23/10/2023

Ku yawaita Sadaka da Istigifari Suna Yaye Bakin Ciki Da Damuwa.

~Inji Rasulillah ﷺ

23/10/2023

Ga Fara'ah Ga Kyauta Ga Ƙamshi Ga Haske !

MUHAMMAD RASULILLAH 😘️💖😍

01/03/2023

Ina mai farin cikin sanar da ku cewar mai siyar da kifin unguwarmu ya mallaki POS!
Yau dole in bawa sukumbiya mamaki😄

05/02/2023

ASUU ta yi yajin aiki na watanni 8, Gwamnoni ba su ziyarci Buhari ba don kawo karshen sa, watanni 5 na karancin man fetur Gwamnoni ba su ziyarci Shugaba Buhari ba. Gyaran Naira da zai daina sayen kuri'u, Gwamnoni sun je sun ziyarci Buhari domin su dakatar da shi. Tambayar ita ce shin 'yan siyasa suna kula da ku da gaske?

Najeriya Kenan.....Kayan talaka yana faduwa talakawa 'yan uwansu suna ta dariya, kayan kamfani na masu kudi yana kara ku...
03/02/2023

Najeriya Kenan.....

Kayan talaka yana faduwa talakawa 'yan uwansu suna ta dariya, kayan kamfani na masu kudi yana kara kudi anyi shiru.

Wallahi duk wanda ya kasa kayanshi a kasuwa babu masu siya kuma baida kudin Cefane dole ya karyar da kayan ya siyar asara domin ya samu kudin da zai kai gida.

Da yawan mutane jarinsu zai karye a wannan lokacin matukar ba'a samu chanji ba.

Ina Addu'ar Allah ya kawo mana karshen wannan musifan.

26/01/2023

Ranar ZABE da P. O. S zamuje wajen ZABE

CASH💵 kakeso koh TRANSFER📲

Innalillahi wa inailaihi raju’un, ya Allah mu na rokon ka da ka jikan bawan ka Kamal Aboki, ka mishi rahama. Lalle mun y...
17/01/2023

Innalillahi wa inailaihi raju’un, ya Allah mu na rokon ka da ka jikan bawan ka Kamal Aboki, ka mishi rahama. Lalle mun yi rashi babba, jama’a mu na roko da ku sa shi cikin adu’a ku. Allah ya sa ya huta Amin. 💔💔😭😭

03/11/2022

Hakuri Nasara Ne, Aure Lokaci Ne, Mutuwa Gaskiya Ce, Hisabi Alqawari Ne, Allah Yasa Muyi Kyakkyawan Qarshe
🥺🤲

Ƙaramar sana'a ta fi maula
26/10/2022

Ƙaramar sana'a ta fi maula

26/10/2022

Tallar APC da PDP kamar tallar sigarice 🚬 masuyi sunsan tana da illa suke tallan ta kawai de🥴🙆

Address

Kiru
Kano

Telephone

+2347037282898

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwalu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share