Hon. Najib Ibrahim Sarauta

Hon. Najib Ibrahim Sarauta Sarauta general enterprises

Hon. Umar Magaji yace Nima zanzo sarauta
28/10/2024

Hon. Umar Magaji yace Nima zanzo sarauta

Harisu Sani Hayatu Sharada mutum na mutane Kuma abinso ga jama'a ta garin sharada. Yace Nima zanzo in Sha Allah Kuma kom...
28/10/2024

Harisu Sani Hayatu Sharada mutum na mutane Kuma abinso ga jama'a ta garin sharada. Yace Nima zanzo in Sha Allah Kuma komai Dani za'ayi in Sha Allah

AHUG Charity Foundation  Jagora nagari Kuma abin koyi. Yace zan baro Canada nazo Taron Mus'affan college of continuing E...
28/10/2024

AHUG Charity Foundation Jagora nagari Kuma abin koyi. Yace zan baro Canada nazo Taron Mus'affan college of continuing Education kano

Hon. Faruk Malami Ya ce Nima zanzo Kuma tare da megidana Hon. Shaaban Ibrahim Sharada
28/10/2024

Hon. Faruk Malami Ya ce Nima zanzo Kuma tare da megidana Hon. Shaaban Ibrahim Sharada

 nusaiba khamis farin gida
28/10/2024

nusaiba khamis farin gida

Uwa tagari tace Nima in Sha Allah zanzo Taron yaye daliban da s**a koyi sana'oin dogaro dakai na Mus'affan college of co...
28/10/2024

Uwa tagari tace Nima in Sha Allah zanzo Taron yaye daliban da s**a koyi sana'oin dogaro dakai na Mus'affan college of continuing Education kano.

Shasa president yace Sarauta Nima zanzo da yardar Allah
28/10/2024

Shasa president yace Sarauta Nima zanzo da yardar Allah

Bashir Sanata ya ce Sarauta duk inda aka ganka to sakon alkairi za'a isar.To zanzo Kuma zan bayar da tawa gudunmawar in ...
24/10/2024

Bashir Sanata ya ce Sarauta duk inda aka ganka to sakon alkairi za'a isar.

To zanzo Kuma zan bayar da tawa gudunmawar in Sha Allah.

AMB. Bara'u Junaidu Muhammad ya ce Sarauta zanzo Kuma zan Saka duk Wani dalibi farin ciki in Sha Allah.Daman Kuma halayy...
24/10/2024

AMB. Bara'u Junaidu Muhammad ya ce Sarauta zanzo Kuma zan Saka duk Wani dalibi farin ciki in Sha Allah.

Daman Kuma halayyarsa ce Saka mutane farin ciki Sardaunan matasan Sharada

Aminu Bello Gogori yace Sarauta Nima zanzo in Sha Allah, sannan ga wannan kasa fetur a mashin Dinka.
24/10/2024

Aminu Bello Gogori yace Sarauta Nima zanzo in Sha Allah, sannan ga wannan kasa fetur a mashin Dinka.

Alhaji Nasiru Garba Shima yace zanzo wannan babban taro Kuma zan bayar da tawa gudunmawar in Sha Allah
24/10/2024

Alhaji Nasiru Garba Shima yace zanzo wannan babban taro Kuma zan bayar da tawa gudunmawar in Sha Allah

Shuaibu Abdul shima ya ce zanzo Kuma zan bayar da duk wata gudunmawa da wannan makaranta take nema kamar yadda muka Saba...
24/10/2024

Shuaibu Abdul shima ya ce zanzo Kuma zan bayar da duk wata gudunmawa da wannan makaranta take nema kamar yadda muka Saba in Sha Allah.

Address

Sharada NNDC Behind Zone One Kano
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348034255307

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Najib Ibrahim Sarauta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hon. Najib Ibrahim Sarauta:

Share