Dayya Kasuwa Online

Dayya Kasuwa Online Muna sayar da nau'ikan kayan kira da na walda dangin su ,murhu,mangal,electrodes,sakata,hinjis ,kuba

31/01/2025

An dakatar da Bin Uthman daga limancin masallacin Sahaba

Masallacin Jami’ur Rahman, wanda a da ake kira da Masjid Sahaba, ya dakatar da Sheikh Muhammad Bin Uthman daga limanci biyo bayan hudubar da ya yi a ranar 24 ga watan Janairu.

Asalin masallacin, wanda Bin Uthman ke jagoranta tsawon shekaru 24, na kusa da sabon wanda AY Maikifi ya sayi filin.

Bayan Maikifi ya sayi filin don gina sabon masallacin , sai ya tuntubi Bin Uthman inda s**a amince da rushe tsohon zuwa sabon.
Sai dai kuma a yayin huɗubar da ya yi a ranar 24 ga watan Janairu, wacce ta haifar cece-ku-ce, Bin Uthman ya ba da labarin yadda aka rage masa matsayi wajen gudanar da harkokin masallacin.

A cewar sa, an nada shugabanni uku masallacin amma ba a nada shi a jagora ba.

Daily Nigerian ta gano cewa huɗubar ta ranar 24 ga watan Janairu ta fusata masallata, inda s**a kusa dukan sakataren kwamitin amintattu na masallacin, Abdulkadir Isawa.

Hukumar kula da masallacin, a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun daraktan gudanarwa, ta dakatar da Bin Uthman har sai baba-ta-gani, tare da umartar shi da ya mika dukkan kayan masallacin da ke hannunsa.

A ranar Litinin ne kuma hukumar tsaro ta farin kaya, SSS, da majalisar malamai s**a gayyaci Malam Bin Usman da wanda ya assasa sabon masallacin, Maikifi.

Hukumar SSS, a cewar majiyoyi, ta gargadi Bin Uthman kan huɗubar da su ka ce ka iya haifar da rikici ko hari a cikin masallacin.

12/01/2025
11/03/2023

Akwai nau'inkan kayan walda,na kamfani da na gargajiya kamarsu,

Sinken walda,filling wire (wayar ciko),sakata,kuba,hinges da sauran kayayyaki duka akan farashi mai sauki siyan daya ko sari. Muna nan cikin garin Kano kasuwar Gama amma muna tura kaya kowanne lungu a Nigeria.

Mai so sai ya tuntubemu akan wannan feji ko lambar wayarmu 09078973898.

Mu na gabatar muku da waya kirar Iphone kowacce kala cikin farashi mai sauki siyan daya ko sari.Mu nan a kasuwar farm ce...
24/02/2023

Mu na gabatar muku da waya kirar Iphone kowacce kala cikin farashi mai sauki siyan daya ko sari.

Mu nan a kasuwar farm center kano domin karin bayani a tuntunbemu kan lambarmu.
09078973898.

01/06/2021

Wa ke tsoron raba Nigeria ??

Farashi me rahusa
13/02/2021

Farashi me rahusa

Address

Gama Market Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dayya Kasuwa Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share