12/08/2024
Affiliate marketing!!!
Wani tsari ne n kasuwanci d Ake yinsa digital business(online) bari n saukake mna ma'anarsa zamu iya cewa affiliate marketing dillanci ne d Ake yinsa digitally d waya ko d computer.
Dillancin me?
Akwai digital products d Ake seda su online kamar , healthcare,books, digital skills e.t.c.akwai many companies wanda suke d kayayyaki mabambanta wanda suke jiran affiliate marketer's suzo su tallata masu kayansu se su biyasu akan percentage din d abunda kayi promotion yake ,misali:-ina d agogo se nace gashi k seda k dauki 60%.kenan idan ka seda mun agogo guda 8 kenan kqna d 60%x8.
Suwa Ake seda wa? Akwai hanyoyi d yawa wadanda Ake bi wajen seda kayayyaki,akwai dubunnan mutanen d suke jira suga me seda wa su siya a wajensa.sannan akwai wajajen d suke bada product a seda musu misali:-sells rocket,sellar,chipmail,stackcut etc.affiliate marketing shine genuine online business din d zakayi b tare d kashe manyan kudade b a yanzu.baya bukatar wasu kudade masu yawa don siya ko siyarwa.Amma Taya Ake Yi? skills learning!! indei har Zaka iya karatu Zaka iya sadaukar d lokacinka don ci gaban kanka d biyan bukatar kanka u already done.!!! WHAT WE OFFER You IS skills learning d Hausa,mun tsara class d Ake koya komei d komei from A-z don saukaka wa mutanen mu d kuma saukin fahimtar yadda business din yake...
Action takers always are d best..Zaka iya danna link din d ke kasa don Jin Karin bayani d kuma offers dinmu...