ZABEN 2023

ZABEN 2023 Ni Muhd Sani haifaffen Kano ne, ina alfahari da mutanen kirki kamar mahaifina da Rabi'u Kwankwaso.

17/11/2023

SAURA KIRIS MAIGIRMA ABBA K. YUSUF YA KARBI KUJERARSA A KUTUN DAUKAKA KARA DA YARDAR ALLAH!

10/11/2023

Rayuwar Mutum Daya (ADABUL MUFRAD) wanda Imamu Bukari ya rubuta, Sheikh Malam Ibrahim Khalil ya karanta. Allah ya saka masa da alkairi. Ayi sauraro lafiya.

28/05/2023

MUNA FATAN ABBA K. YUSUF ZAI FI MADUGU KWANKWASO AIKIN ALKAIRI A KANO.

ABBAN KANAWA ZABIN KANAWAYadda Abba Kabir Yusuf na NNPP ya yi murnar lashe zaben gwamnan Kano.
20/03/2023

ABBAN KANAWA ZABIN KANAWA

Yadda Abba Kabir Yusuf na NNPP ya yi murnar lashe zaben gwamnan Kano.

SAKAMAKON YANA KYAU,  WADANSU SUN FARA TAYA JUNA MURNA
19/03/2023

SAKAMAKON YANA KYAU, WADANSU SUN FARA TAYA JUNA MURNA

18/03/2023

YA ALLAH KA BAWA ABBA KABIR YUSUF GWAMNAN JIHAR KANO

01/03/2023

GODIYA TA TABBATA GA ALLAH BISA WANNAN ZABI, ALLAH YASA YA ZAMA ALKAIRI A GAREMU

26/02/2023

Muhammadur Rasulullullah (SAW)

26/02/2023

Yanzu kuma Addu'a ce ta rage mana, Ya Allah ka tabbatar wa sanata rabi'u Kwankwaso shugabancin Najeriya.

BA WANI ABIN MAMAKI BANE IDAN MADUGU SANATA RABI'U KWANKWASO YA ZAMA SHUGABAN KASAR NAJERIYA DUBA DA RASHIN KWALETIN KAF...
24/02/2023

BA WANI ABIN MAMAKI BANE IDAN MADUGU SANATA RABI'U KWANKWASO YA ZAMA SHUGABAN KASAR NAJERIYA DUBA DA RASHIN KWALETIN KAFATANIN SAURAN 'YAN TAKARAR DA ZAI BUGA DA SU GOBE DA YARDAR ALLAH.

KANO TA KUSA TSAGEWA SABODA TURURUWAR JAMA'ABirane da kauyuka sun cika Malik, tun kafin ya karaso Kano tituna suke cike ...
23/02/2023

KANO TA KUSA TSAGEWA SABODA TURURUWAR JAMA'A

Birane da kauyuka sun cika Malik, tun kafin ya karaso Kano tituna suke cike da mutane suna ta gabatar da mubaya'a a gare shi.

Ambatonsu guda daya, *SAI KA YI SHUGABAN KASAR NAJERIYA 2023 DA YARDAR ALLAH!

Address

Abuja
Kano
2828

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ZABEN 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ZABEN 2023:

Share

Category