Zadpay store

Zadpay store we communicate in Hausa and English language General Trading Autopart and Households product

31/03/2026

⚠️ BA NA CIKA RUBUTU A SOCIAL MEDIA BA… AMMA YAU DOLE NE ⚠️

Nigeria na cikin wani hali mai tayar da hankali, musamman a Arewa. Akwai wasu da ke ƙoƙarin raba ƙasa gida biyu ta fuskar addini da yare… kuma wannan ba sabon abu bane—an daɗe ana shirya shi.

Abin takaici, wasu daga cikin ‘yan siyasa ba su damu da makomar al’umma ba. Abin da ya dame su kawai shine: “Me zan samu?”
Mu kuma muna ta kallon abin yana faruwa… mun manta da kare asalinmu, mun koma tunanin abin da za mu ci yau kawai.

Ku tuna: mutane ne za ku jagoranta, ba aljannu ba. Idan zaman lafiya ya lalace, me zai rage?
👉 Lokaci ya yi da za mu farka. Mu tashi mu kare kanmu da makomarmu.✍️

03/07/2024

Ina Neman mutu biyu Wanda Basu taba Bude hamster kombAt inbasu link su bude akan 1k duk guda DM...

31/05/2024

Good morning.....
Video yadda zaka Sami 1.m Memefi coins da (Tap Bot) Arana Daya. Yes a Rana Daya 👇👇👇👇 duba comment section faka faka

27/05/2024

💥 MUNA SARAI WAYAN COINS DIN ZASU FASHE. ZA'AYI(LAUNCHING DINSU) a cikin kwana 6 mai zuwa👇

📌TAPSWAP,💵 AVACOINS

04/05/2024

💥Opay Digital bank ✍️ Susanar da Haramta yin harka cryptocurrency ko visual Currency da account dinta. Idan kayi zasu rofe🔒 account din. Period

01/05/2024

EFCC ZATA GARKAME ACCOUNT🔑🔒🔐 1146 NA JAMA'A SAKA MAKON SUNAYIN HARKA KUDADE WAJE TA BAYAN FAGE, RP 👉 daily trust

01/05/2024

CBN 👉 AMMA ABU BAI SHAFI TSOFI ACCOUNT NA OPAY, PALM PAY 💸KUDA BANK , MONIEPOINT BA😎 KAWAI SABIN ACCOUNT NE

01/05/2024

CBN TATSAYAR DA OPAY, KUDA BANK, MONIEPOINT, DA PALM PAY BUDE SABO PERSONAL ACCOUNT✋SBD WASU DALILAI

07/03/2024

JAGABA ECONOMY DOLE MUTUM SAI YAZAMA

....SHANSHANI...

06/03/2024

Indai mutum Yanada lokaci ,,, ya gwada yin crypto mining kyauta ne Kuma Ana samun Alheri 💵💵

We are trusted and reliable,
01/03/2024

We are trusted and reliable,

Address

Mariri Maiduguri Road Kano
Kano
7100

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zadpay store posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share