Hausa boy

Hausa boy Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa boy, Shopping & retail, No 3. shy shopping plaza gadonkaya, Kano.

14/12/2025
14/12/2025
Ga kyu ga sauki kwash kwhashLatest price
13/12/2025

Ga kyu ga sauki kwash kwhash
Latest price

12/12/2025

Kata taba ganin shadi da fulani sukeyi. Hmm😂 to wannan shine shadi.

😀🤣😂 Kai Jama a wlh ana shege .   kunsan wai wannan abin wai content ne. wasane duk Dan a sami followers ne.shin kai da k...
12/11/2025

😀🤣😂 Kai Jama a wlh ana shege .
kunsan wai wannan abin wai content ne. wasane duk Dan a sami followers ne.
shin kai da ke kun yadda a Tafi a content din kokowa kawai an fadane.
me xaka kuce🤔🤔🤭🤭🤗

KA JI MAZAN FAMA: Wannan shi ne AM Yarima sojan da ya tsaya gaba da gaba da wike, ya kuma hana shi wuce wurin da wike ya...
11/11/2025

KA JI MAZAN FAMA: Wannan shi ne AM Yarima sojan da ya tsaya gaba da gaba da wike, ya kuma hana shi wuce wurin da wike ya so zuwa. An ce kaf Nijeriya Tinubu ne kaɗai ya fi Wike tasiri amma yau Allah ya nuna masa aya ko zai hankalta ya daina ɗagawa da wulaƙanta mutane, ga shi yaron da a haife ya haife shi amma wulaƙanta shi kuma s**a yi cacar baki.

Daga cikin maganganun da ya faɗa wa wike su ne:

1. Ni jami’i ne da aka ɗauka kuma ina da gaskiya da rikon amana.

2. Ba zan yi shiru ba ba kuma za ku saka ni yin shiru ba.

3. Ba za mu kashe kowa ba.

4. Ni ba wawa bane ni janar ne mai taurari uku.

5. Ni ina magana kuma jami’in ‘yan sanda yana magana ina aiki kan umarni.

Wane irin fata za ku yi masa?

Ku yi following ɗin Hausa boy..
Copied from Cc hausa.

11/11/2025

Happy reading 📚
Student : "Sir, can I ask a question?"

Teacher: "Yes!"

Student: "How do you put an elephant inside
a fridge?"🤷🏼‍♂️

Teacher: "I don't know."🤨

Student: "It's easy😊, you just open the fridge
and put it in😌. I have another question!"🙋🏼‍♂️

Teacher: "Ok, ask."

Student: "How to put a donkey inside the
fridge?"🤷‍♂️

Teacher: "It's easy😊, you just open the fridge
and put it in."😌

Student: "No sir😐, You just open the fridge
take out the elephant and put it in."😌

Teacher: "Ooh...ok!!"

Student: "Let me ask another one🙂. If all the
animals went to lion's birthday party,
and one animal went missing which one
would it be?"🤔

Teacher: "The lion of course! Because it would
eat all the animals."☺️

Student: "No sir🤨, it is the donkey because it's
still inside the fridge."😩

Teacher: "Are you kidding me?"😕

Student: "No sir😌, 1 last question."🙋🏼‍♂️

Teacher: "Ok!"

Student: "If there's a river full of crocodiles
and you wanted to cross, how would you?"🤔

Teacher: "There's no way, I would need a
boat to cross."😌

Student: "No sir😕, you just swim🏊and cross it
because all the animals went to the lion's
birthday party including the crocodile ..."💃💃

Teacher:☹️ "I have my own question😩, if all the
students come to school except one person,
who is the person..."😏

Student: "No idea sir..."🤷

Teacher: "It's you😒 because you are on two
weeks suspension🙄 for giving me headache.

please like my page 🤗e

09/11/2025

Thank God it beautiful Sunday morning
Allah ya sandamu da alheri ameen summa Ameen

09/11/2025

Barkanmu da Asuba

Who can tell me where is this in kanoWane zai fada min inane nan A KanoWlh insha Allah akwai KYUTA ga wanda ya dace.Best...
08/11/2025

Who can tell me where is this in kano
Wane zai fada min inane nan A Kano
Wlh insha Allah akwai KYUTA ga wanda ya dace.
Best lock

08/11/2025

Ya Hayyu ya Qayyum
🤲🤲🤲

Address

No 3. Shy Shopping Plaza Gadonkaya
Kano
234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa boy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa boy:

Share