27/01/2023
SANARWA
A ƙoƙarinmu na farantawa CUSTOMERS ɗinmu, mun samu ƙarin damar cigaba da karɓar tsaffin takardun ₦AIRA 1,000, 500 da kuma 200.
Saboda haka za ka iya DEPOSIT ɗin tsaffin takardun kuɗin ba tare da ɓata lokaci ba! Za mu cigaba da karɓar tsaffin kuɗin a yau Juma'a da gobe Asabar In Shaa Allah!
Abu Sabir Store