12/09/2022
Ina mata masu ji da kansu akan qamshi ga wardrobe balls dinmu me kyau ga dadin kamshi ana jefawa a wardrobe,mota,akwati ko a turara a garwashi a turara gida kuma ana tsugono dashi. Turaren mu me kyau ne siyan daya ko sari ana delivery a ko ina kake indai kana bukata se kayi mgna za a kaima ko wani gari kake Insha Allah. Say no to bad odour π. Meso yyi magana..