Azabar Yaki

Azabar Yaki Littattafan hausa

28/06/2021

⏩⏩ ASARAR RAI episode 6⏪⏪
🔼🔼🔼🔼🔼🔼🔼🔼🔼🔼🔼🔼🔼
Lokacin da boka zumuru ya gama Wannan jawabi Sai Kawai sarki shu'umul andaz ya kwarara uban ihu sannan ya K**a tsuma tare da yiwa kansa kirari, nan take ya bawa boka zumuru tabbacin zai Fara Wannan tafiya gobe da safe koda kuwa za ayi ASARAR RAI.
Dawannan s**a rabu akan cewa karya gayawa kowa batun tafiyar sa zuwa dajin MAUTUL DAR koda kuwa matan sa, inda yayi umarnin asanar da yan kasar cewa zai shiga halwar tsafi.
Bayan sun rabu boka zumuru ya tafi gida cikin farin ciki koda ya je gida Sai kwarara uban ihu sannan ya hau yiwa kansa kirari yana cewa Sai ni boka uban tsafi wake takama da tsafi ga baban sa wake takama da shikima ga baban sa,
Yana cikin Wannan kirarin ne Sai ga matar sa ta shigo cikin turakar sa tana mai cewa ya Kai dodan tsafin duniya da alama burin ka ya kusa cika, ciki farin ciki ya ce yake mata ta kiyi sani cewa buri na zai cika kwanan nan domin sarki shu'umul andaz ya amince zai tafi dajin MAUTUL DAR ya samo yawun baccin aljani GUJURAB da jinin Dodanniya JURAD, narantse da banana boka rubbas bn gasuwar sai na dauki fansar jinin ma haifina akan sarki shu'umul andaz,
Abun da sarki shu'umul andaz bai sani ba shi ne boka zumuru soyake ya yaudari sa bayan ya kawo masa yawun baccin aljani GUJURAB da jinin Dodanniya JURAD ya kashe shi shi yai amfani da maganin domin matsalar su daya da sarki ta rashin haihuwa
Bayan da sarki ya shiga gida kuwa ko bacci baiyi ba inda ya shiga halwar tsafi domin tabbatar da zancen da boka zumuru ya yi masa game da wannan maganin da zai je nema. Aikuwa sai ya ga tabbas a bun da boka zumuru ya gaya masa gaskiya ne, amma kuma abun da boka zumuru ya gaya masa game da sai ya kawo masa ya hada da wani Abu sannan sarki ya sha sai ya ga karya ne, iya yawun baccin aljani GUJURAB da jinin Dodanniya JURAD su Kawai ake bukata, sai yasa azuciyar sa cewa lallai akwai wani Abu a xuciyar boka zumuru.
Episode 7
08069592193

Send a message to learn more

28/06/2021

Alhamdulill

Send a message to learn more

Address

DAWAKIN Kudu
Kano

Telephone

+2348069592193

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Azabar Yaki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category