Jameelu cosmetics

Jameelu cosmetics Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jameelu cosmetics, Shopping & retail, r lemo gada market kano, Kano.

ga original habiby me allura
03/11/2025

ga original habiby me allura

Darussa 11 da za su sauya yadda kake kallon rayuwa gaba ɗaya:1. Kada ka yi kewar wanda ya manta da kai, don zuciya bata ...
28/07/2025

Darussa 11 da za su sauya yadda kake kallon rayuwa gaba ɗaya:

1. Kada ka yi kewar wanda ya manta da kai, don zuciya bata manta masoyi

2. Kada ka damu sai ka yi magana da wanda baya sauraronka, wanda ya matsu da wanda bai damu dashi ba zai sha wulakanci

3. Kada ka zubar da hawaye saboda wanda ya bar ka da gangan, wanda ya guje ka baya tausayin kukan ka

4. Kada ka sake yarda da wanda ya ci amanarka.. faqat

5. Kada ka karɓi ƙasƙanci da wulakanci daga kowa, girmama kai ba girman kai bane

6. Kada ka kallafawa kanka faranta wa kowa. Idan ka ce sai ka burge kowa, to kai ne za ka rasa naka farin cikin, don ba za ka iya farantawa kowa da kowa ba cikin mutane

7. A zahiri ka nuna izza wato jin yarda da kan ka da jarunta, amma a cikin ranka ka riƙa jin ba ka da ƙarfi ko dabara sai da taimakon Allah

8. Kada ka rataya buƙatunka a wuyan kowa, ka nemi taimakon Allah ka dage wajen neman na kan ka. Duk wanda ka dogara dashi wata rana sai ka ga gazawar sa don dan adam

9. Kada ka bari a gaya maka ba a son ka har sau biyu... daka ga alamar kiyayya ka k**a gaban ka

10. Kada ka ƙwanƙwasa ƙofar da aka kulle maka da gangan, in ko ka kiji to ba ka ki gani ba

11. Kada ka tozarta mai son ka, haka kada kayi butulci ga wanda ya taimake ka....

Alhamdulillah kowani Hali bawa ya tsinci kansa yagodema Allah domin Allah Yana jarabtar bawansa koda yaushe kowani lokac...
26/05/2025

Alhamdulillah kowani Hali bawa ya tsinci kansa yagodema Allah domin Allah Yana jarabtar bawansa koda yaushe kowani lokaci Amma inkai tawakkali da hakuri sai Kaci ribar zama

Masha Allah
14/05/2025

Masha Allah

Allah mungode da ni imar dakai mana
14/05/2025

Allah mungode da ni imar dakai mana

21/05/2023

إنا لله وإنا إليه راجعون
الله أكبر
Allah yayiwa mahaifina rasuwa yau da rana allah yasa yahuta

Dagaske ana zafi
25/12/2022

Dagaske ana zafi

Address

R Lemo Gada Market Kano
Kano

Telephone

+2349138385008

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jameelu cosmetics posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jameelu cosmetics:

Share