13/01/2021
Mun kirkiri wannan aikinne don neman wakili ko me talla na kamfanin tattabaru wato "AL-USH PIGEON VENTURES".
Mai talla: shine wanda zaina talla ya samo kostomomi tare da chire me da kamasho a duk guda daya da aka siya.
Wakili/agent: shine wanda zaina kawo/aiko da kaya daga guri daban daban domin mu siya.