Arewa Politics

Call Directions

Arewa Politics Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Politics, Retail Company, Dambatta, Kano.

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya kai wa jagoran ’yan Shi’a na jihar, Sheikh Yakubu Yahaya, ziyara.Arew...
07/09/2026

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya kai wa jagoran ’yan Shi’a na jihar, Sheikh Yakubu Yahaya, ziyara.

Arewa Updates ta rawaito cewa, wannan na cikin sanarwar da Sakataren Yaɗa Labaran Gwamnan, Ibrahim Kaula Mohammed, ya fitar.

Ya ce, Gwamna Radda da Sheikh Yakubu sun gaisa tare da yi wa juna addu’o’i yayin ziyarar.

Ya ƙara da cewa, Gwamnan da Sheikh Yakubu sun yi fatan ci gaba da samun zaman lafiya, haɗin kai da zaman tare cikin lumana a Jihar Katsina.

Munyi coping wannan labarain daga Arewa update.

24/04/2022

Dafatan kunsha ruwa lafiya Allah yakarbi ibadunmu Ameen Sadauki Musa Nayari Dambatta.

31/01/2021

Address

Dambatta
Kano
22670

Telephone

09063452267

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Politics posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category