DeenHub

DeenHub Only Business Matters

TABDIJAN: Ɗiyar Attajirin Najeriya Temi Otedola ta koka kan yadda mijinta baya iya yi mata faɗa ko tsawa idan ta ɓata ma...
15/04/2026

TABDIJAN: Ɗiyar Attajirin Najeriya Temi Otedola ta koka kan yadda mijinta baya iya yi mata faɗa ko tsawa idan ta ɓata masa rai

Daga Ayau News

Diyar attajirin Najeriya, Temi Otedola ta bayyana takaicin ta kan yadda ta ce mijinta, Mr Eazi, baya iya kallon ta ya yi mata fada ko tsawata mata idan ta ɓata masa rai ya yi fushi, sai dai yayi ta fushi ya daina mata magana, kafin daga baya ya rubuta mata dogon email yana bayyana abin da ya bata masa rai.

A shafinta na intanet amaryar ta ce inda son samu ne ita ta fi son ya yi magana da ita kai tsaye ya yi mata masifa da fada ko tsawa ne a maimakon yin shiru ko rubutu.

Me zaku ce?

Matansu da Ƴaƴansu Sunsan abinda iyayensu suke yi na satar mutane abasu kuɗin fansa, yanzu wannan mutumin me za'a samu a...
15/04/2026

Matansu da Ƴaƴansu

Sunsan abinda iyayensu suke yi na satar mutane abasu kuɗin fansa, yanzu wannan mutumin me za'a samu a gurinshi don Allah, gaskiya kullum wannan mutanan ƙara samun ƙiyayya suke yi azuƙatanmu bazamu yafe musu ba har Duniya ta tashi

Cikakkiyar lafiya bashi da ita, ya Allah ya kawo mishi ɗauki, ya Allah ya tonawa wannan azzaluman asiri amin.

14/04/2026

Barkanmu da wannan dare Masoya😍

14/04/2026

Yau Kam Barcelona Anshaci😂😂😂

I don't know how people make good and genuine friends/relationship in my own case i always see the negative side of frie...
11/11/2024

I don't know how people make good and genuine friends/relationship in my own case i always see the negative side of friendship/relationship. I envey people who have friends they discuss things, spend quality time together and so on. When it comes to me i don't let my self get attached to anyone I always think what if? I know the feelings of getting betrayed and heartbroken is something i will never wish to experience again.

How did you overcome issolating yourself to being open to relationship/friendships?

07/11/2024

HMMM DIS LIFE KOH

Hi there! I have an exclusive ₦100 coupon just for you. Click the link below or use my invitation code “55ABC7” to sign ...
02/07/2024

Hi there! I have an exclusive ₦100 coupon just for you. Click the link below or use my invitation code “55ABC7” to sign up & claim. You will also receive up to ₦1000 additional welcome bonus as you join PalmPay now to grab the surprise rewards

Get a free airtime voucher instantly when you register and log in to PalmPay.

Hi🥰🥰
20/06/2024

Hi🥰🥰

✨💙✨
19/06/2024

✨💙✨

Hi
19/06/2024

Hi

BARKANKU DA SALLAH❤️💯
31/05/2024

BARKANKU DA SALLAH❤️💯

Address

Kabo
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DeenHub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share