Sirrin mu mata

Sirrin mu mata sirrin ki a tafin hannun ki

27/11/2025

AssalamualaikumYan arewa mu farka mu mayar da hankalin mu kan abinda ya damemu na kidnapping bawai mu tsaya akan vedio d...
27/11/2025

Assalamualaikum
Yan arewa mu farka mu mayar da hankalin mu kan abinda ya damemu na kidnapping bawai mu tsaya akan vedio din wata da zamu kwasa ma kanmu zunubi ba ya kamata mu tsaya mu Nemo ma kanmu mafita akan abinda take samun mu bawai mu tsaya shirme da abinda bazai karemu da komai ba sai dai yada alfasha shiyasa ko da yaushe Yan kudu suke daukan mu gidadawa bamu San komai ba sai shirme ya kamata ace mu tashi tsaye akan abinda take samun mu anzo har gida an cimu da yaki mune kidnapping mune Boko Haram mune mace ta kashe mijinta mune miji yagudu ya bar matansa da Yaya mune Daba haba Yan arewa ku tashi mu farka please

19/11/2025

Maganin infection sadidan

---

🌿 1. Tafarnuwa (Garlic)

Tafarnuwa tana rage yawan kwayoyin cuta saboda tana da “antifungal”.
Hanya:

Ki ci tafarnuwa a abinci, ko ki sha ruwan da aka murƙushe tafarnuwa ciki.
⚠️ Kada ki saka tafarnuwa cikin farji — tana iya haifar da ƙaiƙayi, konewa, ko kumburi.

---

🌿 2. Ganyen dogonyaro (Neem)

Ana amfani da shi domin rage ƙaiƙayi da wari.
Hanya:

A tafasa ganyen, a bari ya ɗan huce, a yi wanka a waje (external wash).
⚠️ Kada ki yi vaginal steaming ko ki sa ruwan zafi cikin farji – yana iya ƙara infection.

---

🌿 3. Kurkum (Turmeric)

Yana rage kumburi.

A sha kurkum da zafi, ko a saka a abinci.

---

🌿 4. Shayi na ginger + zuma

Yana rage kumburi da jin gajiya.

A sha a hankali domin ƙara garkuwar jiki.

---

🌿 5. Ruwan gishiri (Salt warm water) – waje kaɗai

Yana iya rage ƙaiƙayi a wajen farji.
Hanya:

Ki haɗa ruwan ɗumi da gishiri kaɗan

Ki yi wanka a wajen farji kaɗai, ba ciki ba.

---

❗ Abubuwan da ya kamata ki guje wa

Kada ki yi amfani da sabulu mai ƙamshi sosai ko turare a farji

Kada ki sa lemon, tafarnuwa, ko vinegar kai tsaye cikin farji (na iya ƙone mucosa)

Kada ki yi wanka da ruwan zafi sosai ko "vaginal steaming"

Inkin hi dadi kiyi following Dina

19/11/2025

Ga wasu hanyoyin gargajiya da ake yi don rage alamun sanyi, amma ka tuna: idan alamun sun tsananta, sun daɗe fiye da kwana 7–10, ko akwai zazzabi mai tsanani, ya dace a ga likita.

1. Ruwa mai zafi da lemon tsami + zuma

Zuba ruwan zafi a kofi

Ƙara ruwan lemo (lemon tsami) rabin guda

Ƙara cokali 1 na zuma
Yana taimakawa: rage kaikayin maƙogwaro, wargaza majina, ƙara ƙarfin jiki.

2. Shayi na kankana/tafe-shanu (ginger tea)

Yanka ƙananan yatsun citta (ginger)

Daura su a ruwan zafi su tafasa na minti 5–10

A sha zafi-zafi
Yana taimakawa: rage sanyi, ɗumin jiki, cire cunkoson hanci.

3. Tafarnuwa da zuma

Murƙushe tafarnuwa guda 1

Ƙara cokali ɗaya na zuma

A sha sau 1–2 a rana
Yana taimakawa: ƙara kariya ga jiki, rage kamuwa da cuta.

4. Taba tururin ruwan zafi

Tafasa ruwa

Rufe kai da bargon ka

Shaƙi tururin na minti 5–10
Yana taimakawa: bude hanci, rage cunkoso, wargaza majina.

5. Shayi na habbatus-sauda

Tafasa habbatus-sauda kadan

A sha kamar shayi
Yana taimakawa: ƙarfafa garkuwar jiki da rage ciwon sanyi.

6. Ruwa da hutu

Ƙara shan ruwa sosai

Barin jiki ya huta
Yana taimakawa: rage gajiya da saurin warkewa.

in Kun karu kuyi following Dina pls

Jamaa jiya yata ta su'mar Dani shekarata hu'du fa kawaii 😭Hamm Ina cikin sallar azahar nayi rakaa 1 Ina cikin ta 2 nidai...
18/11/2025

Jamaa jiya yata ta su'mar Dani shekarata hu'du fa kawaii 😭
Hamm Ina cikin sallar azahar nayi rakaa 1 Ina cikin ta 2 nidai nasan na barta a gefena abbanta ya siyo rake tanata dmuna na Bata nace tabari nai sallah sai na yayyaka Mana musha to wlh kawai na tafi sujjada sai na'ji gauuuuuuu😓a saitin keyata 😂😂
Kawai sai na bude ido Naga babanta Yana min fifita Yana cewa sannu sai na tuno da bu'gun danaji nace yanzu Minal ta bu'ga min sandar rake a keyata Ina take kawai sai kwshe da dariya yace to wlh su'mar ki tayi
Wlh abin sai mamaki yake bani dama haka su'mar take Amma gsky har yanzu kaina c!wo take😄
Idan kinsan bakya cikin GIRKI ADON MACE PAGE

17/11/2025

Ga alamomin da ke nuna ƙodar ka na da cikakkiyar lafiya
-----------
Dr. Auwal Ahmed Musa Asibiti a Tafin Hannun ka

1. Idan kana fitsari normal. Sau hudu zuwa 7 bakwai kullum 🚽

2. Idan fitsarin ka koda yaushe yana da haske da ɗan yellow 🟡 kaɗan

3. Idan baka da kumburin ƙafa ko fuska ko ido 👀

4. Idan Blood Pressure ɗin ka normal ne 🩺

5. Idan babu kumfa a fitsarin ka koda yaushe

6. Idan babu jini a fitsarin ka 🩸

Idan kana fama da ɗaya daga cikin waƴannan alamomin a hanzarta zuwa asibiti 🏥

Wato kunga yaran nan da Ake haihuwa qasashen masu ja'jayen kunnuwa d0le idan S**a zo gida Nigeria suyita !hu basa son Za...
17/11/2025

Wato kunga yaran nan da Ake haihuwa qasashen masu ja'jayen kunnuwa d0le idan S**a zo gida Nigeria suyita !hu basa son Zama 🤣🤣
Akwai wani kawuna £ngland suke zaune da iyalin Shi tunda yayi aure cen ya haifi yaransu uku kusan 11yrs be taba dawowa Nigeria ba sai gashi ya bug0 gida cewa karshen wata suna nan dawowa, hk akayita shirye shirye na tarbar uncle din nawa da iyalanshi, sai gashi sun iso Amma sai S**a yada zngo Abuja Saida s**a Kwana 2 Sai gashi s**a shirya akazo qauye 🤣🤣 ehh qauye mana tunda Dan g£tto area ne irinmu😂 K0da s**a iso yar0nsa na biyu bacci yake a kafadar babansa, HK akayita yi masu sannu da zuwa Yan uwa da maqota Sunata shigowa ana yiwa mamanshi barka da kuma Shi da iyalanshi, masu kawo awa,ra, fura, Dan wake, wake da shinkafa, zobo, da sauransu kundai San g£tto da Kara 😂 Yana nan dai rungumi da yar0nsa matarshi meson mutane ssai tunda itama yar uwatace 😄 yayanshi kuma guda biyu din gasu nan dai kamar ku'rame kamar marassa lpy sunyi jugum🤣🤣 Sunadan ts0ron mutane, sun ganmu duk hakora kamar mu cij£ mutane 😂🤩 sai yaqe masu Ba'ki muke😂 ashe d!rama bata qare ba Saida qaramin yaro ya tashi 😂😂😂🤣 innalillahi farkawar Shi keda wuya baban yace areef an tashi kenan Bude id0nka Kaga Yan uwanka😜😜 yaran ba wata hausar kirki suk£ji ba, yaron nan Yana Bude idonshi sai yayi rau rau kamar zaiyi ku'ka ya kalli maman Shi da Baba Shi ya kalle mutane daya Bayan 🤣 kawai yaro ya fashe da ku'ka Yana fadin wlhy bes0n LAHIRA Dan Allah su Koma dunia 😂😂

Akwai fish10 pics 130009041642123
17/11/2025

Akwai fish
10 pics 1300
09041642123

17/11/2025

Pls follow my page

17/11/2025

Follow my page pls

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrin mu mata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share