sunusi_umar_official

sunusi_umar_official Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from sunusi_umar_official, Shopping & retail, Damagari, Kano.

29/11/2021
29/11/2021

Labari da ke bayyana da dumi-duminsa a safiyar Asabar din nan shine na auren jarumar shiri mai dogon zango na Labarina.Malam Aminu Saira ne ya sanar a shafinsa.

28/11/2021

Gwarazan jami'an yan sanda sun samu nasarar damke wani ɗan fashi mai mugun hatsari da aka jima ana nema ruwa a jallo a jihar Kano, ɗan fashin dan shekara 18.

28/11/2021

Jami’an hukumar yaki da fasa-kwabrin miyagun kwayoyi sun yi ram da wata tsohuwa mai suna Beatrice Aigbedion mai shekaru 70 da wasu miyagun kwayoyi fiye a Edo.

28/11/2021

Jami'an tsaro sun ritsa da miyagun 'yan bindiga a cikin gidan gyaran halin Jos. 'Yan bindigan masu yawa sun kai farmaki gidan inda s**a yi yunkurin b***e shi.

Address

Damagari
Kano

Telephone

+2347016049762

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when sunusi_umar_official posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to sunusi_umar_official:

Share