Makarantar masoyya

Makarantar masoyya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Makarantar masoyya, SO ko KAUNA, Kaduna.

19/09/2025

Tare da Bukar Usman – Na hau ƙololuwa! Na zama babban masoyi na tsawon watanni 3 a jere. 🎉

19/09/2025

BUDUDURWARKACE TACEMAKA BATASON KAKE ZUWA GIDANSU WAI ME TAKE NUFINE

19/09/2025

SAKON BARKA DA YAMMA MASOYIYATA
amincin allah ya tabbata agareki masoyiyata kuma abarkaunata ina fatan kina cikin koshin lafia adaidai wannan lokacin
masoyiyata Rahma inafatan dai bakimanta da wannan zuciyar da take cike da stananin sonki da kuma kewarkiba dukda minyi waya dake amma jinake kamar na shekara banji muryarkiba wlh rahma ina sonki kuma ina kaunarki
barka dayamma farincikin zuciyata rahma

13/06/2025

Happy jumma'a to All friends Allah ya karba mana

12/06/2025

❤️❤️😭🫣😭😎😱

12/06/2025

Sayayyah ❤️ rayuwa 🫣😱😭

12/06/2025

Allah SARKI kullum Ina tausayawa Mai dakon soyayyar da baasansa
Allah kahadamu da masu sonmu

12/06/2025

Kai ni fa akan soyayyah ❤️zan iya fadawa rijiya ko na rataye kaina Kai/kefa 🫣🫣😱

12/06/2025

Adauka wannan 🫣❤️😱 budurwarkace ko saurayinki kundauki dogon lokaci baku haduba Maza ka/ki fara fada masa

12/06/2025

Tundaga ranar Dana hadu Dake tuanina yacanza izuwanaki kece muradina awannan duniyar

12/06/2025

Wai Inda ace ba soyayya ❤️ aastakanin ???
Dame zaka debe kewa 😭🫣😱

Address

SO Ko KAUNA
Kaduna

Telephone

+2348134260252

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Makarantar masoyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share