Sunnatur-Rasul

Sunnatur-Rasul Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sunnatur-Rasul, Comic Bookstore, Bauchi, Jos.

27/05/2018
16/05/2018

The Messenger of Allah ﷺ addressed his companions on the last day of Sha`ban, saying:

"Oh people! A great month has come over you; a blessed month; a month in which is a night better than a thousand months; month in which Allah has made it compulsory upon you to fast by day, and voluntary to pray by night. Whoever draws nearer (to Allah) by performing any of the (optional) good deeds in (this month) shall receive the same reward as performing an obligatory deed at any other time, and whoever discharges an obligatory deed in (this month) shall receive the reward of performing seventy obligations at any other time. It is the month of patience, and the reward of patience is Heaven. It is the month of charity, and a month in which a believer's sustenance is increased. Whoever gives food to a fasting person to break his fast, shall have his sins forgiven, and he will be saved from the Fire of Hell, and he shall have the same reward as the fasting person, without his reward being diminished at all."

Narrated by Ibn Khuzaymah

05/04/2018

GARABASA! GARABASA!! GARABASA!!!

Manzon Allah (SAW) yace Wanda ya karanta "Kulhuwallahu a had" sai goma a Jere Allah (SWT) zai Gina mishi katafaren gida a gidan Al-jannah sai sayyidna Umar yace ya rasulullah to in haka ne zamu yawai ta karantawa fadan hakan da yawa.

Sai Manzon Allah yace Allah shi ne mai yawaitawa kuma shine mai tsaftacewa.

AL-SILSILATUS-SAHIHA NA NASURUDDEN AL-BANI

Mai kuke yi 'yan uwan Uwa maza kubar abinda kuke yi domin samin wannan garbasar .

25/03/2018

Ramadan IS AROUND THE CORNER

07/03/2018

Riga Babu Wuya 004 (Mecece Social Media? Su Waye ‘Yan Social Media?)

“Wata kila wadansu suna zaton musuluncin nan nasu wane ne
Suke da ruwa tsaki wajen tallafa masa don kayansu ne
Sauran jama’a kuwa ba ruwansu kawai an hutash-shesu ne
Sam babu ruwansu da taimakon islamu ciki s**a sa gaba”
-Inji Abubakar Kantama.

Alhamdulillahi Lirabbil-izzati wassalatu wassalamu ala rasulillah, wa ba’adu Assalamu Alaikum.
Basheer Sharfadin Kano ke muku lale marhabin sannun mu da sake saduwa acikin wani sabon shirin na Riga Babu Wuya shiri na 4 kuma babi na farko a babin batu kan ‘Yan Social Media, do Allah sai ku biyo mu.

Kamar ko wane lokaci dai kun shaida riko da gaskiya shine wukar kugun da muka rika cikin alkawuran da muka yiwa mahaliccinmu alkawarin sai mun fayyace hakikanin gaskiya koda kuwa wasu basaso, domin munyi ittifakin hakan kan iya zamanto mana garkuwa a ranar da babu inuwa sai tasa.
Mecece Social Media? :- Social Media itace shafukan sadarwa na yanar gizo-gizo wanda ke hada alaka tsakanin wani da wani ta hanyar sakon rubutu (chat) sakon sauti (voice note /audio) ko kuma sakon gani (pics & video), wadannan shafukan kan baka damar yin Magana da wani ba tare da kuna waje guda ba, ya kan hada mutane daga nahiyoyi daban daban. Misalan wadannan shafuka sun hada da Facebook, WhatsApp, Twitter dasauransu.
Su Waye ‘Yan Social Media? :- ‘Yan Social Media sune masu amfani da wadancan shafuka, koda kuwa suna yin Magana acikinsa (posting) ko kuma basayi matukar kana amfani da wadannan dandalin.
Saidai mu anan da yawa idan akace ‘Yan Social Media ana nufin masu rubutuka a shafikan misali masu kare ‘yan siyasa, sarakuna da kuma bangaren addini, shi yasa zaku ga akwai APC Social Media akwai PDP Social Media haka kuma akwai na bangarorin addini.
‘Yan uwa ni zanyi Magana ne akan ‘Yan Social Media na bangaren addini domin haska fitila domin ban-bancewa tsakanin tsaba da tsakuwa.
Zanyi Magana kan Social Media Kashe kai, Social Media Riga Babu Wuya da Kuma Social Media Akida.
Kafin dai na karkare bara na barko da karashen ‘yan baitocin Abubakar Kantama:
“In kayi irin wannan zato ka matso gaba in nusar dakai
Hakkin daukaka addini yana kan dukkanin talikai
Ko daurin jinkar Tanko ne ka yarda a dauka babu kai?”
Basheer Journalist Sharfadi
2018
Sharfadi.com

03/03/2018

Riga Babu Wuya 002 (Agaji Mai Dorewa da Agaji Mai Yankewa)

Babu Kunya Ba Tsoro A Yau
Mun Yi Niyyar Bayyana Gaskia
-Marigayi Abubakar Ladan

Kafin nan don Allah in baka karanta rubutun da yagabata ba to baka bukatar karanta wannan, domain karanta rubutun da ya gabata danna link dake kasa:

https://www.sunnahnewsnigeria.com.ng/?p=2990

AGAJI MAI YANKEWA:

Abinda Yasa Ake Raina 'Yan Agaji
1. Wasu daga 'yan agajin basu tsayawa suyi karatu ko kuma Sana'a ballantana su iya daukan nauyin dawainiyyarsu, su kuma da s**a baiwa masallatai rayuwar su masallatai baza su iya daukar nauyin su ba, hakan yake sa su koma maula ko wani Abu makamancin hakan.
2. Karatu: idan dan agaji ya tsaya yayi karatu to tabbas shima wataran zai ga 'yan agaji suna agaza masa domin yayi karatu, amman kash mafi yawa tunanin su shine suyi ta yin gaba a harkar agajin kadai yana tare da malam wane idan ya tsufa kuma ya zama tare da Dan gidan malam wane da ya zama malami.
Mafi yawa daga maluman mu basu yi wani agaji ba in ka gansu ma da kayan agaji wani dalili ne kawai ma'ana na ado ne ba wai aikin again s**a yi ba, malaman da Tun tasowarsu yan agaji ne kuma s**a zama Malamai to tsiraru ne, sai dai in malami yana son karawa kansa wata inkiya sai ya fada agaji, sunan wannan agajin AGAJI MAI 'YANCI domin su babu wanda suke takewa baya hassalima babu wani training da suke zuwa sai kaji an basu wani mukami ma a tafiyar, Allah sarki talaka.

'Ya'yan Malamai Basa Agaji:
Mafi yawa Malamai basu yarda 'ya'yan su suyi agaji ba, suma yanzu idan akace ka kawo 'ya'yan wani malami dake agaji to tsiraru ne, akwai wannan babban malami wataran ina tare dashi sai 'yan agaji s**a zo wurinsa dansa karami yana zauna sai yace "Abba nima ka sani a agaji" sai malam yace "kai yi mana shiru agajin banza aikin wahala, makarantar za kayi ko agaji? Kar na kara jin irin wannan"

Abinda ya tsaya min a rai matuka malam ya juyo sai jikinsa yayi sanyi aka cigaba da gaisawa ya manta da 'yan agaji a wajen.

Tabbas idan Allah ya hada Dan agaji da Malamai marasa tsoron Allah to shima yaga ta kansa, ba zasu taimakeka kayi Sana'a ko kayi karatu ba sai da su taimakeka ka cigaba da dawainiyya dasu da iyalansu.

Shin Ko wanne agaji ne mai Dorewa?

Sai a rubutu na gaba.

Bara na rufe da wadannan baitoci na Mal. Abubakar Kantama a wakarsa mai taken "Sai I. Kowa ya tallafa islamu ya kan iya cigaba"

"Wallahi Ku tashi mu yunkura, Ku mu farga mu bar sanyin jiki
Mu rike duka umarnin gwani makadaicin sarki khaliqi
Duk wanda yake kin Taimakon musulunci ya rasa arziki
Kowas saki reshe ya rike ganye bamu san manufarsa ba.
Addinin nan da dukkan musulmi Ke tunkaho dashi
Da bazarsa muke rasa wasu na neman photo dashi
Kuma yanzu musulumi sai s**ai masa ko in kula s**a yada shi
Yau an rasa masu kula dashi kowa hidimarsa yasa gaba.

Basheer Journalist Sharfadi

Sharfadi.com

02/03/2018

Riga Babu Wuya 001 (Agaji Aikin Allah)

Babu Kunya Ba Tsoro A Yau
Mun Yi Niyyar Bayyana Gaskia
-Marigayi Abubakar Ladan

Assalamu Alaikum,
Su waye 'yan agaji?
'Yan agaji sune wadanda s**a bada rayuwarsu wajen Taimakon addinin su babu dare babu rana, su kan kare Masallatai makarantu da sauransu.

Suna hakura da wuraren sana'arsu ko aikin su ba don komai ba sai don wannan aiki da s**a zabi za suyi na Taimakon addini.
Da kudinsu suke dinkawa Kansu kayan sakawa domain wannan aiki, da kudinsu suke daukar nauyin zirga-zirgar su, duk suna yine domain Allah babu mai basu ko kwabo.

In mun fahimta dai aikin agaji abune mai kyau kuma sun bada lokutansu da rayuwarsu domin Taimakon addininsu ba tare da ko sisin kwabo ba sai don neman yardar Allah.

Akwai 'Yan agaji a tafiyar dukkan bangarorin musulmai Izala tana dashi haka na Darika, to amman shin agaji ko ina matsalar take?
Me yasa ba'a darajanta dan agaji?
Me yasa ba'a basu hakkin da ya can-canta a basu?

Bara na rufe da wadannan baitoci na Mal. Abubakar Kantama a wakarsa mai taken "Sai I. Kowa ya tallafa islamu ya kan iya cigaba"

"Wallahi Ku tashi mu yunkura, Ku mu farga mu bar sanyin jiki
Mu rike duka umarnin gwani makadaicin sarki khaliqi
Duk wanda yake kin Taimakon musulunci ya rasa arziki
Kowas saki reshe ya rike ganye bamu san manufarsa ba.

Addinin nan da dukkan musulmi Ke tunkaho dashi
Da bazarsa muke rasa wasu na neman photo dashi
Kuma yanzu musulumi sai s**ai masa ko in kula s**a yada shi
Yau an rasa masu kula dashi kowa hidimarsa yasa gaba.

Basheer Journalist Sharfadi

Sharfadi.com

27/02/2018

APPLICATION FOR ADMISSION INTO TARABA STATE COLLEGE OF NURSING AND MIDWIFERY IS ON SALE ONLINE.
INTERESTED CANDIDATE SHOULD KINDLY VISIT
BABANYAYA CYBER CAFE
NO 86 PALACE WAY, JALINGO
TO GENERATE YOUR INVOICE FOR APPLICATION FORM
FOR MORE INFORMATION CONTACT: 08036155026, 07066262152, 08063125483.

sign
Management

 # MP3 WA'AZIN KASA A GARIN JOS NA DARE2018Wannan Shine Wa'azin Kasa da Aka Gabatar YauAsabar da Dare a Babban Filin Idi...
25/02/2018

# MP3 WA'AZIN KASA A GARIN JOS NA DARE
2018
Wannan Shine Wa'azin Kasa da Aka Gabatar Yau
Asabar da Dare a Babban Filin Idi dake nan Cikin
Garin Jos.
01 Malam Ibrahim B. Ladi
http://darulfikr.com/s/43003
02 Ustaz Khalid Usman Khalid
http://darulfikr.com/s/43001
03 Malam Aminu Yaqub
http://darulfikr.com/s/43005
04 Malam Adda'u Alhasan Sa'id
http://darulfikr.com/s/43009
05 Malam Suleiman Yusuf Bauchi
http://darulfikr.com/s/43007
06 Malam Isa Bawa Mai Shinkafa
http://darulfikr.com/s/42998
07 Malam Maina Abubakar Borno
http://darulfikr.com/s/42997
08 Malam Abdullahi Karshi
http://darulfikr.com/s/43006
09 Sheikh Ibrahim Idriss
http://darulfikr.com/s/43002
10 Sheikh Aliyu Abdullahi Telex
http://darulfikr.com/s/43008
11 Sheikh Hussaini Yakubu
http://darulfikr.com/s/42999
12 Sheikh Muh'd Kabir Gombe
http://darulfikr.com/s/4300
013 Shugaba Abdullahi Balalau
http://darulfikr.com/s/43004 .
Kucigaba da Kasancewa Damu a www.Darulfikr.c
om Domin Wasu Karatukan na Daban.
© Copyright:
Jibwis Social Media Jigawa State
09/06/1439 A.H
24/02/2017 C.E

Wa'azin Kasa A Garin Jos 2018

25/02/2018

*Mallam Jabir Sani Maihula*
Sallar nafila lokacin da liman ya hau minbari ranar Jumu'ah.
1) Idan mutum ya shiga masallaci ranar Jumu'ah liman yana akan minbari, zaiyi sallah raka'ah biyu, amma ya gajarta. (Bukhari da Muslim)
2) Idan mutum ya taradda ana kiran sallah kafin a fara khutbah, zaiyi sallah lokacin da ake kira bazai jira a gama kiran sallah ba, saboda sauraron khutbah wajibi ne amma sauraron maikiran sallah Sunna ne. ( Ibn Uthaimeen)
3) Idan mutum bai samu shiga masallaci ba ya tsaya a harabar masallaci, bazaiyi sallah ba lokacin da liman ke khutbah, saboda sallar ta Tahiyyatul masjid ce, bata wajaba sai ga wanda ya shiga masallaci.
4) Mutane da yawa s**anyi kuskure sai su zata akwai wasu raka'ah biyu da akeyi kafin Jumu'ah, sai kaga mutum yazo yana wajen masallaci ya kabbarta sallah alhali liman yana khutbah. Wannan kuskure ne, matsayin sa kamar wanda ya tashi a cikin masallaci ya kabbarta sallah alhalin liman yana khutbah.
5) Duk wanda ya shiga masallaci wajibi ne (a kan zance mafi inganci) yayi sallah raka'ah biyu kafin ya zauna. Wannan hukuncin da ranar Jumu'ah da Assabar da sau ran ranaku duka daya ne. Dalili akan hakan shine, cewar da Manzon Allah S.A.W. yayi: Idan dayanku ya shiga masallaci kada ya zauna sai yayi sallah raka'a biyu. ( Bukhari da Muslim)
Ya kamata ayi fadakarwa da mutane akan wannan hukuncin, saboda da yawa akan saba.
Allah yasa mudace da sunnah.

25/02/2018

What is Mumps

Mumps is a viral infection transmitted by and affecting only humans. While the salivary glands (especially the parotid gland) are well known to be involved during a mumps infection, many other organ systems may also experience effects of the virus infection. There is no cure for mumps, but the illness is of short duration (seven to 10 days) and resolves spontaneously. Prior to the introduction of mumps vaccination, the highest rate of new cases of mumps was reported in the late winter to early spring.
What is Symptoms of Mumps

Nonspecific symptoms of low-grade fever, headache, muscle aches (myalgia), reduced appetite, and malaise occur during the first 48 hours of mumps infection. Parotid gland swelling characteristically is present on day three of illness. (The parotid gland is a salivary gland located anterior to the ear and above the angle of the jaw -- imagine a large set of sideburns.) The parotid gland is swollen and tender to touch, and referred pain to the ear may also occur. Parotid gland swelling may last up to 10 days, and adults generally experience worse symptoms than children. Approximately 95% of individuals who develop symptoms of mumps will experience tender inflammation of their parotid glands.
Interestingly about 15%-20% of mumps cases have no clinical evidence of infection, and 50% of patients will have only nonspecific respiratory symptoms and not the characteristic description above. Adults are more likely to experience such a subclinical or respiratory-only constellation of symptoms while children between 2-9 years of age are more likely to experience the classic presentation of mumps with parotid gland swelling.
What is Treatment of Mumps

The mainstay of therapy (regardless of age range) is to provide comfort for this self-limited disease. Taking analgesics (acetaminophen, ibuprofen) and applying warm or cold packs to the swollen and inflamed salivary gland region may be helpful.
What is Causes of Mumps

Mumps virus is a single strand of RNA housed inside a two-layered envelope that provides the virus its characteristic immune signature. Only one type of mumps virus has been demonstrated to exist (in contrast to the many virus types that can cause the common cold).
Mumps is highly contagious and has a rapid spread among members living in close quarters. The virus most commonly is spread directly from one person to another via respiratory droplets. Less frequently, the respiratory droplets may land on fomites (sheets, pillows, clothing) and then be transmitted via hand-to-mouth contact after touching such items. The incubation period from exposure to the virus and onset of symptoms is approximately 14-18 days. Viral shedding is short lived and a patient should be isolated from other susceptible individuals for the first five days following the onset of swelling of the salivary (parotid) glands.

Address

Bauchi
Jos
ABUJANIGERI

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunnatur-Rasul posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share