Sky Media

Sky Media Muna yin Waƙoƙin Hausa na Biki ko suna ko Sarauta, muna kawo Labarai na Nishaɗi da dukkan abinda Wakokin gargajiya, Biki, Soyayya, da sauran su

28/09/2025
28/09/2025
01/09/2025

Stream MAI WAKA song from Jafar Jikamshi. Producer: JKS MEDIA CONCEPT. Album: MAI WAKA. Release Date: August 29, 2025.

01/09/2025

HILDA BACI ZATA GIRKA SHINKAFA JOLLOP BUHU 25 A RANAR 12 SEPTEMBER 2025...

Wannan ita ce Hilda Baci wacce kuka sani din nan da ta ajiye tarihin girka abinci mai dimbin yawa a bara.

Bana ma za a yi gasar a Victoria, Jihar Lagos wanda zai gudana a ranar 12 September 2025. Kun san me ta ce?

HILDA BACI fa ta sha alwashin Girka Shinkafa Jollop rice har buhuna ashirin da biyar 25, ko zata iya?

Ku cigaba da bibiya, za mu kawo maku karshen labarin insha Allahu!

17/08/2022

Gajeren Labari 2

16/08/2022

GAJEREN LABARI 1

09/07/2022

Kundin Waƙoƙin Jafar Jiƙamshi: GAIDA MATA ya fito shiga nan ku yi Download on June 28, 2022 Get link Facebook Twitter Pinterest Email Other Apps  Mawakin Hausa Jafar Sunusi Jiƙamshi ya fitar da Kundin Waƙoƙin sa na farko mai suna GAIDA MATA wanda ya ƙunshi waƙoƙin Hausa guda goma.A cikin w...

09/07/2022
Wallahi mutanen nan babu Talakka a gaban su ko kaɗan!
07/07/2022

Wallahi mutanen nan babu Talakka a gaban su ko kaɗan!

Welcome to Sky Media Nigeria, Home of Nigerian amazing News, Audio Visual Assets. Music and Videos were placed for playing and Download.

” Da an bi shawara ta da tun farko hakan bai faru ba. Saboda haka ni daga yanzu na hakura da cigaba da tattauna da ƴan b...
07/07/2022

” Da an bi shawara ta da tun farko hakan bai faru ba. Saboda haka ni daga yanzu na hakura da cigaba da tattauna da ƴan bindigan. Na zame hannu na na kyale gwamnati ta yi abinda ta ga dama. Tunda gara ace wasu kalilan na handame dukiyar talakawa maimakon a ce an yi abinda ya dace an ceto rayukan waɗanda basu ji ba basu gani ba.

Welcome to Sky Media Nigeria, Home of Jikamshi Audio Visual Assets. Music and Videos were placed for playing and Download.

WAƘAR BABA ƊAN AUDU ta fito:Waƙar BABA ƊAN AUDU, Waƙa ce da za ka rasa gane shin zagin Ɗan takarar ake ko kuma yabonsa a...
30/06/2022

WAƘAR BABA ƊAN AUDU ta fito:

Waƙar BABA ƊAN AUDU, Waƙa ce da za ka rasa gane shin zagin Ɗan takarar ake ko kuma yabonsa ake yi, kalmomin cikin wakar dai sun yi k**a da ɓata shi ake a idon masu zaɓe.

Baba Dan Audu MP3 Song on June 30, 2022 Get link Facebook Twitter Pinterest Email Other Apps Waƙar BABA ƊAN AUDU, Waƙa ce da za ka rasa gane shin zagin Ɗan takarar ake ko kuma yabonsa ake yi, kalmomin cikin wakar dai sun yi k**a da ɓata shi ake a idon masu zaɓe.A fakaice dai a cikin wannan Wa....

Address

Jikamshi
833101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sky Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sky Media:

Share