Adamu Danpullo tv

Adamu Danpullo tv pls watch and share

17/02/2025

Allah yakara kusamsi

Allah nagodemaka da Nieman da kamin
17/02/2025

Allah nagodemaka da Nieman da kamin

Allah yasa mudashe
17/02/2025

Allah yasa mudashe

Allah ya Qara lfy shehu
17/02/2025

Allah ya Qara lfy shehu

17/02/2025

Allah muntuba

INNALILLAHI'WA'INNA'ILAIHI'RAJI'UN 😢😭😭😭😢Allah mun tubaAure sati BiyuMata ta rasu Tuesday, Baban Miji ya rasu jiya Friday...
16/02/2025

INNALILLAHI'WA'INNA'ILAIHI'RAJI'UN 😢😭😭😭😢

Allah mun tuba

Aure sati Biyu

Mata ta rasu Tuesday, Baban Miji ya rasu jiya Friday,

Mijin ya rasu Yau Allah ya gafarta masu🥺🙏

Good morning my friends and family
16/02/2025

Good morning my friends and family

Daga cikin ma'aunan gane zuciyarka tana lafiya ko tana gangarar halaka; Ka duba abinda ka fi saurara, da jin daɗinsa tsa...
14/02/2025

Daga cikin ma'aunan gane zuciyarka tana lafiya ko tana gangarar halaka; Ka duba abinda ka fi saurara, da jin daɗinsa tsakanin Alƙur'ani Mai Girma da Waƙoƙi. (ko da na Addini ne)

Yanzu Muka Hau Napep Da wata Tsohuwar Budurwata, Cikinmu Ba Wanda Ya Kula Wani, Wajen Sauka Kawai S**a Fara Hayaniya Da ...
14/02/2025

Yanzu Muka Hau Napep Da wata Tsohuwar Budurwata, Cikinmu Ba Wanda Ya Kula Wani, Wajen Sauka Kawai S**a Fara Hayaniya Da Mai Napep Akan ₦50,
Ina Sauka Na Miƙa 1k Nacewa Mai Napep Ɗin Ka Bata Canjin Ta Ɗinke Jakar Ta. 😄🤣

" Harda Wani Cewa Nagode, Bata San A Jakarta Kuɗin ya zuɓe ba Na Ɗauka Na Biya Mana Ba, After 30 Minutes Sai Naga Kiranta Da Private Number Ina Ɗagawa Tafara Ashar, Kawai Sai Nace Mata Kiyi Haƙuri Asara Na Rage Acikin Ɗawainiyarda Na Muki. 💔🤣

Kunga Laifina.🤣😂😅😄

Gwamnatin saudiya ta gayyaci maulana sheikh kuma Alhamdulillah ya amsa Allah yadawo mana da shehi lfyKHUDDAMUD DAHIRIYYA...
13/02/2025

Gwamnatin saudiya ta gayyaci maulana sheikh kuma Alhamdulillah ya amsa Allah yadawo mana da shehi lfy

KHUDDAMUD DAHIRIYYA NIGERIA

Address

Nasarawo Ruby
Jalingo

Telephone

+2348062764450

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adamu Danpullo tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Adamu Danpullo tv:

Share