26/09/2020
Albishirin ku yan uwa musulmi
Ina wanda yake neman Sana'a ko yake sana'ar baya ganin canji, ina wanda yakeso Allah ya bude masa kofofin arziki daga taskarsa, duk wanda yayi wannan aikin Allah zai buda masa akan ko wane irin aiki yake zai sami ciniki da kudade da yardar Allah,
Da farko za'ayi Sallah raka'a biyu, bayan sallama za'a karanta suratul Kari'a sau dari da daya, idan anzo atar
(Fahuwa fi ishatirra diya,)
فهو في عيشة راضية
Za'a maimaitata sau Goma sha daya, har ahada adadin, za'ayi wannan aikin har tsawon kwana bakwai, Kafin afara, za'a rubuta wannan hatimin ayi laya dashi adaura acarbin da za'ayi aikin dashi, wallahi duk wanda yayi wannan aikin Hanyoyin arzikinsa zasu bude Albarkar Annabi Muhammadu Saw.
Muna neman Addu'ar Alkhairi daga bakin mutanan kirki.
Ayi share Dan wasu sugani su amfana:,
Domin Karin bayani
08123192657
Asirai DA MAGUN GUNA