08/12/2025
๐๐ฎ๐๐ฎ๐ป๐ฐ๐ฒ ๐ ๐ฎ๐ถ ๐๐ฎ๐ป๐ธ๐ฎ๐น๐ถ ๐ช๐ฎ๐ท๐ฒ๐ป ๐ฆ๐ฎ๐ฟ๐ฟ๐ฎ๐ณ๐ฎ ๐๐๐ฑ๐ถ๐ป๐ธ๐ฎ/๐ฆ๐ฎ๐บ๐๐ป๐ธ๐ฎ (๐ฝ๐ ๐๐ฃ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐๐๐ฃ๐ฉ ๐ค๐ฃ ๐๐ค๐ฌ ๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ๐๐๐ ๐๐ค๐ช๐ง ๐๐ฃ๐๐ค๐ข๐).
Kasancewa mai hankali wajen sarrafa kudinka na nufin ka san yadda ake kashewa, yadda ake ajiya, da yadda ake zuba jari ta hanyar da zata inganta rayuwarka ta yau da gobe. Ba yawan kuษi ne sirrin wadata ba, sarrafa abin da kake samu shine ginshiฦin samun nasara.
Mutum mai hankali kan yi amfani da tsarin da ke kare kudinsa daga batawa, yawan kashewa ba tare da tunani ba, da fadawa cikin rance mara amfani. A maimakon haka, yana kashe wajen bukata, yana adana wani bangare don biyan bukatar gaggawa, yana kuma zuba wani bangare don bunkasa kasuwanci ko jari. Wannan salon tunani shi ake kira da ๐ถ๐ป๐๐ฒ๐น๐น๐ถ๐ด๐ฒ๐ป๐ ๐ถ๐ป๐ฐ๐ผ๐บ๐ฒ ๐บ๐ฎ๐ป๐ฎ๐ด๐ฒ๐บ๐ฒ๐ป๐.
A wannan shafi zamu kawo muku shawar-wari guda ashirin don canja yadda muke ma'amula da samun kudinmu......
Kuci gaba da bibiyarmu a wannan shafin.......