Hamza Harisu Kayyu

Hamza Harisu Kayyu dan kasuwa

π•€π•’π•π•’π•žπ•¦π”Έπ•π•’π•šπ•œπ•¦π•ž.
28/04/2026

π•€π•’π•π•’π•žπ•¦π”Έπ•π•’π•šπ•œπ•¦π•ž.

𝔸𝕓𝕠π•₯𝕒 π•žπ•’π•š π••π•’π••π•š, 𝔸𝕝𝕝𝕒𝕙 π•œπ•’ π•œπ•’π•£π•  π•žπ•’π•Ÿπ•’ π•’π•“π• π•œπ•’π•š π•Ÿπ•’π•˜π•’π•£π•š.
29/11/2025

𝔸𝕓𝕠π•₯𝕒 π•žπ•’π•š π••π•’π••π•š, 𝔸𝕝𝕝𝕒𝕙 π•œπ•’ π•œπ•’π•£π•  π•žπ•’π•Ÿπ•’ π•’π•“π• π•œπ•’π•š π•Ÿπ•’π•˜π•’π•£π•š.

Ashe da tafi dadi
24/11/2025

Ashe da tafi dadi

Salima tana muku fatan alkhairi.
23/11/2025

Salima tana muku fatan alkhairi.

Wani mutum ya sayi JAKI, saboda farin cikinsa da wannan Jakin,sai ya Ι—aura shi a saman rufin gidansa ya na nuna masa lok...
22/11/2025

Wani mutum ya sayi JAKI, saboda farin cikinsa da wannan Jakin,sai ya Ι—aura shi a saman rufin gidansa ya na nuna masa loko da saΖ™o na gari, yana cewa, ka haddace hanyoyin sosai, ko ba ni zaka iya dawowa gida....!

Da yamma mutumin nan ya yi niyyar sauke jaki domin ya kai shi tirke ya Ι—aure, amma jaki sai ya ce, sam bai san zance ba, shi ba zai sauka ba...!!

Mai jakin nan ya yi ta kokawar sauke shi amma sam yaΖ™i sauka. Kasancewa rufin na Azara ne sai ta fara yunΖ™urin karyewa saboda kai komon mai Jaki da Jaki.

Mai Jaki da ya ga rufin Ι—akin zai rufta, sai ya yi sauri ya fitar da matarsa da Ζ΄aΖ΄ansa. Ko da fidda su, sai rufin ya faΙ—o, jakin ya mutu.

Mutumin ya tsaya akan jakin duk ya yi fata-fata da Jini, ya ce, wallahi ba laifinka ba ne domin a tirke ya kamata tun farko na Ι—aure ka, laifi na ne da na Ι—ora ka a inda be dace bah...!!!

Tabbas idan ka Ι—aura Jakai a matsayin da basu cancanta ba toh akwai Ζ™alubale wajen saukar su.

Allah ya kawo wa Nigeria mafita..!

Iko sai allah
23/06/2025

Iko sai allah

13/01/2024

Tawakalin karya tawakalin dole,
Makakku kawai.

Address

S/g Kayyu
Gwarzo

Telephone

+2348061652541

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hamza Harisu Kayyu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category