25/08/2022
Assalamu alaikum yan uwana mata👩❤️👩 dafatan kuna lafiya ina muku fatan alkhairi
ALHAMDULILLAH
haryanzu duk maison shiga sabon group dinmu na koyar da Sana'ar hannu zai iya min magana AVAILABLE NE Ko wane lokaci
*ICE CANDY
*SWEET CANDY
*HAND WORK BEADS
*SNACKS
Saboda samun abun dogaro da kai
Duk maiso yashi ga online TRAINING dina zai'iyamin magana ta comment ko ta WhatsApp AMMA BAN DA AJE NUMBER DAN ALLAH
NO.07065827702
*Ice candy: mango ice candy,fruity ice candy chocolate ice candy, rainbow ice candy dasauransu
*Sweetcandy:tuwan madara,ridi,albishir,balikwabo,tsami gaye,alkali,dubulan da sura
*Snacks: shawarma,pizza,egg roll,red velvet cake,meat pie,Apple pie,birth day cake da sauransu
*Hand work beads:sarka,yan kunne, yan hannu
SANNAN AKWAI DOCUMENT NA HAUSA DANA TURANCI 1000 DUK MAI SO YAMIN MAGANA
DAN ALLAH IDAN KINSAN ZAKIYI BA KADA KIMIN MAGANA