Sani Addau Mai Apple

Sani Addau Mai Apple Because you don't have to say something about this

05/01/2026

Kowace rana a yanzu (Jan 2026) Nigeria muna iya hako Gangan danyen man Fetur (Barrel of Crude Oil) Ganga miliyan 1.6 zuwa Ganga miliyan 1.7 kullum.
A yanzu haka average price na kowane Ganga yana farashin Dala 57.2 wani lokaci har Dala 60 yana zuwa. Abun nufi kowane Gangan mai ana siyar dashi Naira dubu 83,000.

Misali, idan kullum Nigeria zata siyar da 'danyen Man Fetur data hako a ranar a wannan farashin, kullum za'a samu fiye da Naira biliyan 133 kaga a duk wata za'a samu Naira trillion 3.9 kenan ko kuma a shekara Naira tiriliyan 47.93

A babin misali kenan, duk da cewa harkar ba'a buga ta a yadda na bada misalin nan. Abinda nake so in nuna mana kawai shine talaucin dake Nigeriya is an Artificial Poverty, babu wani natural poverty a kasar nan, talaucin da mutane suke fama dashi na rashin Abinci, ruwan sha, Magani, Tufafi kirkiran sa aka yi kuma aka watsa cikin kasar musamman Arewa.

Wannan fa abinda Nigeria take samu a bangaren Mai kenan kadai, banda Digital economy, banda mineral resources. So, abinda kasar mu take bukata shine shugabanni masu kishin kasa da kokarin ganin wanda yake can 'kasa (talaka) ya samu abinda aka ware domin sa. Kasar tana bukatan wadanda zasu jajirce wajen ganin lallai sai dukiyar kasar ta shiga hannun yan kasar a duk inda suke, birni ko kauye.

Idan ka cire kasashen irin su China, US, Saudi Arebia, Russia, Canada, Iran, Iraq sai 'yan kasashen kadan ne s**a zarce Nigeria fitar da danyen mai me yawa a kullum a duniya. Akwai sadda OPEC tasa Nigeria ta rage yawan man da take fitarwa idan ban manta ba lokacin COVID-19 da ita da Iran da Saudi da wasu kasashe.

🍎🍎🍎🍎
31/05/2023

🍎🍎🍎🍎

30/03/2022

😄😄

18/01/2022
07/03/2021

Barkanmu da wannan lkc

Barkanmu da wannan  lkc mai albarka
11/12/2020

Barkanmu da wannan lkc mai albarka

Address

Katsina
Funtua
48845041

Telephone

+2348148845051

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sani Addau Mai Apple posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sani Addau Mai Apple:

Share