M shayi

M shayi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from M shayi, Shopping & retail, Festac Town.

I LIKE MY SON
07/02/2024

I LIKE MY SON

30/07/2022

Fatan alkhairi gareku masoya manzo

12/10/2021

AMFANIN KANINFARI GUDA TAKWAS(8)A JIKIN DAN ADAM DA YADDA AKE AMFANI DASHI

IDAN KA KARANTA KA TURA ZUWA GA SAURAN YAN UWA DOKIN SUMA SI AMFANA

Kanumfari nada Amfani ga lafiyar dan Adam domin yana Maganin Fungal, Bacteria da Virus cututukkan da bama iya ganin su kai tsaye ba tare da an saka madibin Likita ba (micro scpt).

A kasashe da dama ana amfani da kanumfari, kamar su Indunisia, America, India da Sauran kasashen turai, Yankin Africa ma ba'a bar mu a baya ba domin kusan ma duk mun fi sauran kasashe amfani da Kanumfari in ka debe India
domin gaba daya kasar India ba inda ba'a amfani da Kanumfari Musamman ma bangaren yankin Arewa na India.

America Sukanyi amfani da kanumfari wajen girki da kuma saka shi a Buredi.
A kasar Netherland s**anyi amfani da shi wajen hada wainar Fulawa (cheese).
A kasashen Chana da Japan s**an yi sabulun da Kanumfari domin magance cutukkan da ke addabar fata.

YADDA ZA'A YI AMFANI DA KANUMFARI WAJEN NEMAN LAFIYA

1.CIWON KAI
(A), Yana maganin ciwon kai. A shafa
man kanimfari a goshi, Yana taimakawa
wajen ciwon kai wanda ke faruwa sanadiyar mura.

(B), Idan kuma ciwon kan bana Mura bane, za'a iya samun Kanumfari guda biyar a saka a cikin ruwa kofi guda, a saka a wuta su tafasa sosai sai a saka Suger kamar Rabin cokali a ciki idan
ya dan huce sai a sha ayi haka sau 2 a yini In shaa Allahu kan zai daina ciwo koda kuwa baya jin Magani ne.

2. CIWON HAKORI
Yana maganin ciwon hakori. Zaka
iya amfani da man-kanimfari (clove oil)
ga hakori mai-ciwo ko kuma kanimfarin
(dakakke) , a jikashi kadan da ruwa a
lika wajen hakori mai-ciwo. Idan mai
( clove oil) kake amfani dashi sai asamu auduga a zuba man kadan a lika wajen hakori mai-ciwo (ka danne da hakora).

3.WARIN BAKI
Zaโ€™a iya amfani dashi a matsayin abun wanke baki. Yana maganin warin baki (a tafashi a yawaita wanke baki dashi sau 3 a rana).

4.MAGANIN AMAI
(A), Domin Tsayawar amai ga Mata masu ciki, a daka kanunfari biyu a sa babban cokali daya na zuma a sha yana maganin Amai ga macce mai ciki.

(B),Don magance amai baga mai juna biyu ba kuwa, a saka kanumfari 4 a cikin ruwa kofi daya a tafasa idan ya tafasa a saka sugar cokali daya a sha.

5.TYPHOID
A samu ruwa littr biyu sai a saka kanumfari kamar guda 5 a cikin ruwan a tafasa ruwan kada a sauke sai ruwan sun koma sauran littr daya sai a sauke idan s**a huce sai a riqa sha Wannan yana Maganin typhoid.

6. Ciwon Kunne;
A hada Man kanun fari da Man Ridi diga a kunne mai ciwo duk lokacin da za'a kwanta wannan yana maganin ciwon kunne.

7.MAGANIN MURA
Ga masu su mura A tafasashi da citta/jinja (ginger) a sha shayi.

8. MAGANCE MAKERO/KYANDA
Ana goga Man kanumfari a wurin da matsalar tace wannan yana maganin Makero.

ALLAH YASA MU DACE

Domin shiga group namu ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu alaihi Wasallama salati

LIKE AND SHARE โžก๏ธ

30/08/2021

FALALAR RANAR JUMMA'A !

Kafun ka karanta๐Ÿ“– Kayi share a group ๐Ÿ‘‡ biyar dan girman Annabi Muhammadu

Manzon ALLAH ๏ทบ Yace'; salloli biyar, Jumma'aumma'a, ramadan zuwa ramadan, masu kankare zunubai ne na abunda ke tsakanin su, matukar mutum ya nisanci manya manyan kaba'ira. [Saheehut targeeb 684]

Manzon ALLAH ๏ทบ Yace'; Jumma'a kaffara ne na abunda ke tsakanin ta da wata Jumma'a da ke binta da karin kwanaki uku, lallai (hakan ya faru ne) ALLAH mai girma da buwaya yace' duk wanda yazo da kyakkyawar aiki yana da lada goma misalin ta.
[Saheehut targeeb 685]

Manzon ALLAH ๏ทบ Yace'; A ranar jumma'a akwai awowi sha biyu, bawa musulmi ba zai samu (dacewa) da wannan ba yana mai rokon ALLAH mai girma da buwaya wani abu face ALLAH ya ba shi (wannan abunda yake rokon) ku nemi wannan lokacin bayan sallar la'asar.
[Saheehut targeeb 703]

Manzon ALLAH ๏ทบ Yace'; Lallai wannan rana (ta Jumma'a) idi ne, ALLAH ya sanya ta ga musulmai, duk wanda zaije sallar Jumma'a to yayi wanka, idan ya kasance yana da turare to ya shafa, kuma gare ku da aswaki.. [Saheehut targeeb 707]

_Manzon ALLAH (SAW) yace; Ku yawaita salati a gare ni ranar jumma'a' da daren jumma'a' duk wanda yayi salati a gare ni guda daya ALLAH zaiyi masa goma !
[ ุญุณู†ู‡ ุงู„ุฃู„ุจุงู†ูŠ ููŠ ยซุงู„ุณู„ุณู„ุฉ ุงู„ุตุญูŠุญุฉยป ุจุฑู‚ู… (ูกูคู ูง) ]

*ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุตูŽู„ูู‘ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏู ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุตูŽู„ูŽู‘ูŠู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅูุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅูุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒุŒ ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุจูŽุงุฑููƒู’ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏู ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุจูŽุงุฑูŽูƒู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅูุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅูุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏ

Dan hasken Fuskar Annabi katura wannan rubutu Cikin group ๐Ÿ‘‡ uku

Address

Festac Town

Telephone

+2347061646968

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M shayi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to M shayi:

Share