Abdulic Group

Abdulic Group Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdulic Group, Shopping & retail, Zarenawa Outpost, Beside Abdulic Beauty Aids, Birnin-Kudu.

AKWAI "JAR KANWA"? Tambayar da wani bawan Allah yayimin Kenan yan xunnan a shagona, abdulic beauty aids ,Ansha zuwa a ta...
05/06/2024

AKWAI "JAR KANWA"?

Tambayar da wani bawan Allah yayimin Kenan yan xunnan a shagona, abdulic beauty aids ,

Ansha zuwa a tambayeni akwai Maganin Ciwon Kai da makamantansu (sun zata KEMIS ne), akwai masu zuwa tambayar abubuwa da dama, amma wannan tamabayar da'aka yimin tafi kowacce bani dariya, ko meye hadin Shagon kayan kwalliya da kayan gargajiya irinsu "JAR KANWA" kuma oho

A GYARA JIKI!! A GYARA CIKIAbdulic Group Sun tanadar muku Manyan Asibitocin Shaka-tafi, Dasuka Qware Wajen Gyaran Zahiri...
27/02/2024

A GYARA JIKI!! A GYARA CIKI

Abdulic Group
Sun tanadar muku Manyan Asibitocin Shaka-tafi, Dasuka Qware Wajen Gyaran Zahiri Da Badini, wato abdulic beauty aids dakuma , wadda suke kusa da juna, acikin garin Birnin kudu, unguwar Zarenawa Outpost

Alhmdllh, Sabon Shagon Kayan Masarufi Kenan na Abdulic Shopping Complex, wanda yake kusada Shagon Kayan Kwalliyar mu na ...
13/02/2024

Alhmdllh, Sabon Shagon Kayan Masarufi Kenan na Abdulic Shopping Complex, wanda yake kusada Shagon Kayan Kwalliyar mu na BEAUTY AIDS, dake Zarenawa Outpost acikin Garin Birnin Kudu

Abdurrahman Shuaibu
C.E.O Abdulic Group

13/02/2024

Abdulic Shopping Complex,

Yana nan kusada Shagon Kayan Kwalliyar mu na ABDULIC BEAUTY AIDS

13/02/2024

Abdulic Shopping Complex Under Preparation

Address

Zarenawa Outpost, Beside Abdulic Beauty Aids
Birnin-Kudu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulic Group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share