SA'UD

SA'UD Electronic,s

26/03/2026
26/01/2026

Direban Taxi ya ce, na ɗauki wata Dattijuwa da Ƴarta, sai ƴar take cewa, ni fa gaskiya Mama na gaji da wannan mijin nawa, kullum mutum sai Masifa, abu kaɗan ne yake ɓata masa rai....!!!

Dattijuwa ta ce, ƴata shi namiji ana mu'amala da shi ne gwargwadon hankalinsa, dole ki koyi siyasar zamantakewa.

Ni da Babanki mun fi shekara 40 da aure amma bamu da wata matsala, duk abin da ya ce, zan ce masa "An gama", ki ƙyalle shi ya ji kamar shi ne yake juya al'amuran gidan, wanda a Zahiri kuwa Raƙumi ne da akala.

Ƴata su fa Maza kamar Shashashai suke kalma ɗaya ce ta ke tafiyar da fushinsu....!!!!

Ɗan Taxi ya ce, sai na fusata, na tsaya a gefen T**i ina kallon dattijuwar nan ta gefen mudubi, sai ɓacin rai ne yake damuna, ta ya ya za a ce duk maza kamar "Shashashai" suke...

Dattijuwar nan sai ta kalli Ƴarta ta ce, sai dai fa wannan Ɗan Taxi ɗin, shi kam da alama daban ne a cikin maza, na ga ɗan albarka ne.

Ɗan Taxi sai ya yi murmushi, ya tuƙa mota s**a cigaba da tafiya, sai murmushi yake yi.

Ta raɗawa ƴarta ta ce, kin ga yadda suke ko, na gaya miki kamar "Shashashai" suke, kalma ɗaya tak zaki faɗa su yi shiru, kuma su daina tafasa....!!!!!

~~ Sheikh Sukairaj Hafiz Imam

Kada Ku sha'afa ku kasance tare da Channel din mu na watsapp da tiktok domin samun Ingantattun labarai

👇👇👇

https://whatsapp.com/channel/0029VawiuHDHrDZWvQHjbO0j

👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/EEDMx8FGAap7esZTvH2ehr?mode=wwt

https://vm.tiktok.com/ZMhqFPXKx/

Follow us at jaridar Idon Mujiya

12/01/2026
13/09/2025
20/05/2025

Before you feed your child another pack of noodles—pause.

Ask yourself:
What am I giving them?
Convenience?
Or a slow disease?

Because noodles are not food.
They are chemicals shaped like food.

—Made from bleached wheat your child can’t digest
—Soaked in synthetic preservatives to survive a shelf, not a stomach
—Flavoured with MSG that hijacks their brain’s reward system
—Zero fibre. Zero protein. Zero real nutrients.

And yet—some children eat this daily.

No wonder they’re always tired.
No wonder they’re addicted to sugar.
No wonder they cry without knowing why.
Because the gut controls the mood—
and noodles are gut poison.

It destroys their taste buds.
Kills their natural hunger cues.
And worst of all—it numbs their dopamine receptors.

That “happy, focused, sharp” child you dream of?
Noodles will never get them there.

Choose real food.
Choose eggs.
Choose yam and palm oil.
Choose rice and ugu.
Choose meals that speak life to their blood, not silence to their cells.

Because one day, it won’t be “just noodles.”

It will be:
Doctor, my child can’t focus.
My child has anxiety.
My child is always sick.

You are the gatekeeper.
Feed them like it matters.

Because it does.

Don’t forget to reach out for a diet plan.

Address

Ahmadu Bello Way Opposit Go_Slow Road Birnin Kebbi
Birnin-Kebbi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SA'UD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SA'UD:

Share