Sahihiya

Sahihiya businesses, good relationship, peace and equity

06/03/2025

Wanine ya daki matar aure har cikin dakinta Kuma k***n mijintane fa Kuma da azuminta a baki, saboda suna Yan uba da mijinta.
Sai abokin mijin matar yazo yaga abunda yafaru Sai yace dole za'aje ga hukuma, daga Wann zancen na hukuma shikenan kawai Sai Wanda yayi dukan ya dauko icce zuwa dukan Wanda yace aje GA hukuma Sai kanshi ya k**a cemasa mumafiki sunata zaginsa s**a taso zasu daki abokin mijin nata da yake kokarin akwato mata hakkinta dakyar mutane s**a rabashi dasu.
wane mataki yak**ata a daukar akanku ko abarsu da Allah.

Such is life COVID 19 pandemic
23/02/2025

Such is life COVID 19 pandemic

Wani matashi ɗan ƙasar Sudan ya siyar da ƙaramin ɗan yatsan ƙafarsa a kan kuɗin ƙasar Miliyan 15 yanzu haka dai kamfanin...
23/08/2023

Wani matashi ɗan ƙasar Sudan ya siyar da ƙaramin ɗan yatsan ƙafarsa a kan kuɗin ƙasar Miliyan 15 yanzu haka dai kamfanin da ke siyan yatsun mutane a ƙasar har ya biya shi Cash ga kuɗinsa nan k**ar yadda kuke gani.

Idan ma mutum zai iya yarda su datse guda 2 zai samu Miliyan 30 kenan, yatsun ƙafa guda zai k**a Miliyan 75 kenan, sai dai dayawa daga cikin matasan ƙasar suna ɗar-ɗar da zuwa wannan kamfani don siyar da yatsun nasu.

Kunji fa kuna ganin idan wannan kamfanin ya zo Najeriya za su samu kwastomimi kuwa?

Shin zaka yarda a yanke maka ƙaramin ɗan yatsan ƙafa a baka Naira Miliyan 15?

Comr Hamza Noshaking

Address

Birnin-Kebbi

Telephone

+2348060686806

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sahihiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sahihiya:

Share