BBBtlntd

BBBtlntd MURADIN RAI

28/11/2025
Ma sha Allah: Ƙaramin ministan tsaro Bello Matawalle ya bayyana cewa sojoji sun yi nasarar gano inda aka boye dalibai ma...
22/11/2025

Ma sha Allah: Ƙaramin ministan tsaro Bello Matawalle ya bayyana cewa sojoji sun yi nasarar gano inda aka boye dalibai mata da ƴan bindiga s**a sace a jihar Kebbi.

Da yake jawabi ga manema labarai yammacin Asabar din nan a Birnin Kebbi, Bello Matawalle ya ce an samu gagarumin ci gaba a kokarin da hukumomin tsaro ke yi wajen ganin an ceto daliban.

Ya kara da cewa sun jibge tsaro a sassa daban daban na jihohin Kebbi da Zamfara da Neja, inda ya bukaci al'ummar yankunan su bawa jami'an tsaro hadin kai domin gudanar aikinsu cikin nasara.

08/11/2025
YANZU YANZU: Trump Ya Ce dole Sai An Bawa Hammata isa An Zubar da ji*ni koda Za'ayi Sulhu Trump, wanda ya yi wannan furu...
08/11/2025

YANZU YANZU: Trump Ya Ce dole Sai An Bawa Hammata isa An Zubar da ji*ni koda Za'ayi Sulhu

Trump, wanda ya yi wannan furuci a wata ganawa da manema labarai a Amurka, ya bayyana cewa yawanci rikici tsakanin kasashe ba ya zama mafita, amma sau da dama ana samun zaman lafiya ne bayan an fuskanci wani yanayi na tashin hankali.

Ina fata za a samu yarjejeniya tsakanin Musulmai da Kiristoci Amma ku sani, wani lokaci sai an ba wa hammata iska kafin a fahimci juna,” in ji Trump -wakiliya ta rawaito.

Yanzu yanzu: Yan Bindiga sunyi garkuwa da Mataimakin shugaban majalisar dokoki ta Jahar Kebbi.
31/10/2025

Yanzu yanzu: Yan Bindiga sunyi garkuwa da Mataimakin shugaban majalisar dokoki ta Jahar Kebbi.

Babbar magana: Yan ta’adda sunce zasu tashi Bama-bamai a majalisar wakilan Najeriya.Shugaban kwamitin majalisar mai kula...
29/10/2025

Babbar magana: Yan ta’adda sunce zasu tashi Bama-bamai a majalisar wakilan Najeriya.

Shugaban kwamitin majalisar mai kula da harkokin tsaron cikin gida Garba Muhammad ya bayyana cewa majalisar dokokin kasar ta samu barazanar ‘yan ta’adda na kai bama-bamai a harabar ginin tare da yin kira da a gaggauta yi wa ginin katangar baya a matsayin wani mataki na kare kai.

me zaku ce ?

karin bayani duba comments section 👇

SHAIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO TARE DA WASU DAGA CIKIN MASOYA SUN TSAYA DOMIN SU GAISA DA MALAM
28/10/2025

SHAIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO TARE DA WASU DAGA CIKIN MASOYA SUN TSAYA DOMIN SU GAISA DA MALAM

Address

Basaura
Birnin-Kebbi
BURI

Telephone

+2349019130020

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BBBtlntd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to BBBtlntd:

Share