Abu ahmad

Abu ahmad Yes

31/03/2021

Gyadi gyadi zariya road

25/12/2020

Muna mika ta,aziyar ga yan uwa musulmi musamman yan kwankwasiya na rashin ubanmu kakanmu mahaifin madugun darikar kwankwasiya da rashin mahaifinsa alhji musa sale kwankwaso Wanda ya rasu asafiyar yau juma,a munafatan Allah yajikansa yayafemai za ayi zana,izarsa karfe 3.00pm agidan madugu dake mila road Wanda baisami damar zuwaba ya yimai addu,a

24/12/2020
09/10/2020

Zariya road

28/09/2020

SLM jama,a munagodiya dayanda akebamu hadinkai don ganin mungudu tare mun stira tare haryanzu muna tantance jama,a sabida akwai wayanda haryanzu bumugama tantancewaba Dan Allah duk Wanda akayiwa tanbaya yabada amsa shine cigaban aikin mungode

24/09/2020

Zoo road

06/09/2020

SLM jama,a musulmi ina mana fatan alkairi

06/09/2020

Kautatawa al,umma musulmi da kirista

26/08/2020

SLM jama,a barkammu da wannan lokaci kuma ina mana murnar shugowa wannan wata na muharram Allah ina rokon Allah duk alkairanda kecikin wannan watan Allah kasadamu da shi jama,a awannan wata ranar tara da goma gawannan watan shine azumin tasu,a da ashura yanada falala mai tarin yawa Allah kataimakemu ameen

Masha,allah
18/08/2020

Masha,allah

Address

Apapa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu ahmad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share