Dan zaki

Dan zaki Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan zaki, Shopping & retail, Gwarzo, Abuja.

Muna godiya makakku
13/01/2024

Muna godiya makakku

Judal yazo mucigaba da fatan Allah yaramu da sharinsa
06/01/2024

Judal yazo mucigaba da fatan Allah yaramu da sharinsa

Shugaban kasa muna godiya
04/01/2024

Shugaban kasa muna godiya

FASHIN BAKI AKAN HAKIKANIN ABUN DA YA FARU A ZAMAN KOTUN KOLIN NIGERIA NA RANAR ALHAMIS 21/12/2023 AKAN DAUKAKA KARAR ZA...
03/01/2024

FASHIN BAKI AKAN HAKIKANIN ABUN DA YA FARU A ZAMAN KOTUN KOLIN NIGERIA NA RANAR ALHAMIS 21/12/2023 AKAN DAUKAKA KARAR ZABEN GWAMNAN JIHAR KANO, TSAKANIN ENGR. ABBA KABIR YUSUF, JAM'IYAR NNPP, HUKUMAR ZABE TA INEC, DA JAM'IYAR APC. DA HASASHEN ABUN DA ZAI IYA FARUWA NA HUKUNCIN KARSHE.
KALLO YA KOMA SAMA SHAHO YA DAU GIWA!
HE WHO LAUGHS LAST LAUGHS LONGER- DUK WANDA YA YI DARIYAR KARSHE SHI ZAI DADE YA NA YI. KASHI NA BIYAR (5) TALATA 02/02/2024

DAGA: BARR. HASHIM HUSSEIN HASHIM FAGGE

Amsa ta uku (3) shine a zaman Kotun Koli na ranar Alhamis 21/12/2023, kasancewar ita Supreme court ba ta son bata lokaci, gashi Kuma an gabatar da abubuwa da yawa a gabanta akan daukaka Karar zaben Gwamnan Jihar Kano, kamar: Appeal din Abba Kabir Yusuf, Appeal din Jam'iyar NNPP, Appeal din Hukumar Zabe ta INEC, Cross Appeal din Jam'iyar APC, Motion on Notice din Jam'iyar APC dss.. Sakamakon duk abubuwa iri daya adukkanin Appeals din, sai Supreme court ta ce tunda ba ta da lokacin sauraron su duka, to Lauyoyi su yi shawara su dau ki Appeal kwaya daya, tunda duk hukuncin daya zai shafi ragowar Appeals din duka. Bayan Lauyoyi sun yi shawara sai su ka amince da a dauki Appeal din Engr. Abba Kabir Yusuf a watsar da ragowar. Sannan Appeal din Abba akwai batutuwan mahawara (Issues for Determination) kimanin Tara (9) kamar batun Party membership, unlawful Ballot Papers, shaidar Dr. Harbau, Gawuna baya cikin sassan shari'a, hukuncin Tribunal ta Zoom, dss. To Amma sai Supreme court ta cewa Lauyoyi a dau Issues guda biyu ayi mahawara akansu tunda hukuncin su zai shafi duk ragowar issues din, su ne, maganar Abba Kabir Yusuf ba dan Jam'iyar NNPP ba ne da maganar unlawful Ballot Papers 165,616.

To anan Nuclear Bomb din da aka jefawa Jam'iyar APC shine, tambayoyin da Alkalan Kotun Koli su ka yi wa Lauyoyin sassan shari'a, da amsoshin da Lauyoyin su ka bayar, wanda kashi 95% na tambayoyin da amsoshin sun yi Favouring din Engr. Abba Kabir Yusuf ne, sannan zaman Kotun Kolin na ranar Alhamis 21

03/01/2024

To wai laihin me G fresh ya yi Gw*ggo ta antayamai ta mag*zawa?

27/12/2023
27/12/2023

Ku sanya masoyin Jagora Sanata Rabilu Musa Kwankwaso na Hakika cikin Addu'ar samun Rahamar Ubangiji, Marigayi Rabiu Musa Ibro ya cika shekaru tara kyan-kyan da Rasuwa, Muna Addu'ar Allah ya jikan, Allah yayi masa rahama Allah kasa ya huta ka kyautata bayan sa.

Kishiyar uwa idan bakasanta ubanka nakaunarta
22/07/2023

Kishiyar uwa idan bakasanta ubanka nakaunarta

Address

Gwarzo
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan zaki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dan zaki:

Share