Dan..ado bayaroba mutumci

Dan..ado bayaroba mutumci Sokoto tambuwal

13/05/2022

Bayan Sallar Asuba, matarsa ta ce, akwai kuɗin hutu da aka ce kowana yaro ya kai makaranta Naira 5,000. Ya saka hannu a aljihu ya bayar.

Bayan Sallar Magriba ya dawo gida, yaro ya ce, Baba nagode, na biya kuɗin hutu Naira 1,500.

Da wayewar gari, makaranta s**a aikowa da mahaifin yaron shedar ɗansa ya biya Naira 500 kuɗin hutun ƙarshen zango.

A haka ɓarna take farawa Ƴan uwa....!!!!!

26/03/2022

ALLAH KABAMU ABIN DABAMU IYABA KANMU DON ANNABI MUHAMMAD S A W

Address

Lord Lugard Street Area 11
Abuja
ZONE5

Telephone

+2348135338320

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan..ado bayaroba mutumci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dan..ado bayaroba mutumci:

Share