Hausa Multimedia

Hausa Multimedia Daily Hausa Top Stars
(8)

24/03/2025

Sansanin Hausawa 1: Farkon Labari

Suanana Nusaiba Adam, yar garin Magasuza. Kawa ga Rubaina Abdallah, Kathryna Baharainu da Shareefa Mahamood. Suanan mahaifiyata Aisha Gubama, mahaifina kuma Adam Nagadara daga kauyen Subadanu. Ni ba bahaushiya ba ce, amma ina jin yaren Hausa ne don rabin rayuwata na yi shi a cikin hausawa. Garin da na fi so a Niger shi ne Agadez, a Nigeria na fi so Shanono a Benin kuma Paraku. Wadannan su ne kasashen da aiki da tafiyar rayuwa s**a kai ni. Na yi masu gidaje da dama a aikin gwamnati da kuma aikin hannu. Ba zan manta ba da Ahmed Muhammad na garin Agadez, wanda na yi ma aikin shara da wanke-wanke. Na shaku da wata diyarshi mai suna Nabila kuma danshi Rabe wadanda kusan ba ranar da ba ma yin raha da ni da su. A Shanono na yi ma wata fain sani mai sunan Aishatou har na yi mata inkiya da Aishatou Shanono, babbar kawa kuma abokiyar aikina. Sai dai ban yi zaman da na samu cikakkiyar dama in zaga gari ta ko'ina ba amma na ciri tuta game da aikin da nike yi. Kasancewata wadda ta yi karatu a makarantar yaki da jahilci hakan ya ba ni damar shiga fagen marubuta litattafan Hausa a Nigeria kuma na yi nasarar wakiltar " Hukumar Tace Litattafan Hausa. " A can Paraku, kasar Benin, na yi aiki a masaukin jiragen sama na kasar da kuma madakatar jiragen ruwa. Sai dai na so aiki a Wasan Kwaikwayo amma hakata ba ta cimma ruwa ba. Duk da haka ban yi kasa a gwiwa ba. har a nan Tripoli, babbar birnin kasata Libiya, na taka rawar gani idan na zabin aikin sojar kariya. Kalubalen rayuwa kuma wannan ba a magana, mutuwa ce kadai ban yi ba amma inda na sha dadi kadan ne. Cikin ikon Allah da hikimarshi yau ga ni a cikin rayuwar da ban yi tsammanin cimma ta ba duk da muzgunawa daga yan uwa da makusanta kasancewar mahaifana sun rassu tun ina karama. Yanzu haka ina da shekara talatin da daya kuma ina da diya kyakkyawa ajin farko da na yi suna Shreya yar shekara bakwai.

Daukar Nauyin Shirin :
Karatu da Rubutun Hausa
RabeArt Tv
Aishatou Shanono vs Rabiou Sarauta

Tsofaffi suna cewa : « Duniya, a kullum, sabuwa take komawa. »
20/02/2025

Tsofaffi suna cewa : « Duniya, a kullum, sabuwa take komawa. »

22/12/2024

Malamai ba su son abun da ido ba su gani kamar idan suna cewa: “ Allah ya sanar da mu abun da muka a knashi, ya ba mu baiwa da kaifin hankali aiki da shi, alfarmar Annabi Muhammad ( sallallahu alaihi wasallam ). ”

20/11/2024

Barka da warhaka

07/10/2024

ANFANIN CIN KUBEWA ( OKRA ) GA MAZA:

Okra kayan lambu ne mai matukar lafiya da mutane da dama ke amfani da shi a sassan duniya daban-daban. Okra ganye ne na shekara-shekara wanda ake nomawa don koren iri da ake ci a wurare masu zafi, yankuna masu zafi da yanayi mai dumi. Okra wata masana'anta ce da ke iya girma har ma da karancin ruwa da kuma yanayin zafi.
Bincike ya nuna cewa okra na da arzikin iron, phosphorus, niacin, copper, da kuma antioxidants. Sinadarin Okra shi ne magnesium da bitamins B da C, da kuma potassium su ma. Amfani da okra a kai a kai yana da fa'idodi daban-daban na kiwon lafiya ga maza. Wasu daga cikinsu sun hada da;

1. Ciwon suga
Saboda yawan Eugenol (fibre na abinci), an san okra tana da amfani ga maza masu fama da ciwon suga. Daidai saboda wannan taimakon nata don daidaita matakin s**ari na jini da kuma rage jinkirin shan s**ari. Wannan na daga cikin dalilan da ya sa dukkan maza ke bukatar shigar da shi cikin abincinsu.

2. Rage Cholesterol
Bincike ya nuna cewa okra na da sinadarin 'pectin', wanda ke taimakawa wajen rage mummunan matakin cholesterol. Haka kuma duk maza su rika amfani da ita a kai a kai domin wannan fa'ida ta lafiya.

3. Hana kiba
Kiba yanayin lafiya ne okra ke taimakawa wajen yaki. Ana samarwa sosai ga mutanen da ke fama da kiba. Tare da cin abinci mai kyau da rayuwa mai lafiya, okra na iya rage nauyin nauyi har ma da kiba. Kullum shan okra don hana kiba.

4. tsabtace hanta
Hanta wata muhimmiyar halitta ce da okra ke taimakawa wajen tsarkake. Hakanan zaren Okra da antioxidants na iya ɗaure cholesterol da acid bile don tsaftace hanta na guba. Kullum cinye shi don kasancewa cikin koshin lafiya.

Okra kuma yana da lafiya ga fata. Ana iya ganin fa'idar Okra ba kawai a cikin kwayoyin halittarka ba har da waje. Sinadaran gina jiki suna hana fata pigmentation, da kuma rage da kuma hana kuraje, psoriasis, da kuma kawar da wrinkles su ma. A rika sa su a kai a kai domin kiyaye fatar jiki.

Barka
24/07/2024

Barka

10/07/2024

With Rabiou Amadou – I just got recognized as one of their top fans!

Adresse

Agadez
Maradi

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Hausa Multimedia publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager