Attajirai

Attajirai wannan shafin mun kirkire shine domin siye da siyarwa a saukake

Film ba seda camera bah meda wayarka camera dinka
13/02/2021

Film ba seda camera bah meda wayarka camera dinka

Muna Neman daya daga cikin wayoyinnan duk wanda Yake seda waya ko kuma yasan inda ze siyeta ze iya mana magana ta privat...
13/02/2021

Muna Neman daya daga cikin wayoyinnan duk wanda Yake seda waya ko kuma yasan inda ze siyeta ze iya mana magana ta private

Takalma Daga Turkey Masu kyau domin siyan dai-dai ko sari a mana sako direct
11/02/2021

Takalma Daga Turkey Masu kyau domin siyan dai-dai ko sari a mana sako direct

Selfie ring light
10/02/2021

Selfie ring light

KO WACE KALAR DESIGN DA KAKE SO. muna yi maka. sannan da sunan ka a baya!   Sannan mu aika maka a duk inda kake. Kuyi Fo...
04/02/2021

KO WACE KALAR DESIGN DA KAKE SO. muna yi maka. sannan da sunan ka a baya!
Sannan mu aika maka a duk inda kake.

Kuyi Follow din mu a INSTAGRAM Sunan a

Sabin design daga Attajirai Kaima nemi naka da kalar sunan da kakeso
01/02/2021

Sabin design daga Attajirai

Kaima nemi naka da kalar sunan da kakeso

Snapshot daga hyundai Masu shaawa zasu iya tuntubar mu ta DM KASUWAR ATTAJIRAI SUNZO MUKU DA RAHUSA
01/02/2021

Snapshot daga hyundai

Masu shaawa zasu iya tuntubar mu ta DM

KASUWAR ATTAJIRAI SUNZO MUKU DA RAHUSA

Ina masu shaawar motocin hawa ko kuma na aiki ga motoci daga kasar libya masu araha da kyau da rahusaModel : kia sportag...
01/02/2021

Ina masu shaawar motocin hawa ko kuma na aiki ga motoci daga kasar libya masu araha da kyau da rahusa

Model : kia sportage

Domin karin bayani ku tuntube mu kai tsaye ta DM

29/01/2021

Idan kana shaawar fara kasuwanci online ko kuma kanason fara sayen kaya daga kasashen waje da farashi me sauki ka bibiyi page dinmu

25/01/2021

Address

Tripoli

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Attajirai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Attajirai:

Share