Tafiyar ruhi

Tafiyar ruhi Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Tafiyar ruhi, Librairie, Mangu, Plateau.

02/09/2023

😍 Barkanki da shan ruwa mar'atussaliha 😍

Ako yaushe nakan kiraki da mace ta gari me kiyaye dokokin Allah
Kare martabar soyayya umarni da kyakkyawa da hani da mummuna ❤❤❤❤❤❤
,,,,,,,, Amincin Allah ya ya tabbata agareki yayi ta ninkuwa iya adadin yawan halittun da ubangiji ya halitta 💜💜💜💜💜💜💜
,,,, dubban farinciki su tabbata ga wacce tasan farinciki take farinciki takuma wanzar da farinciki agareni na zamto me farinciki ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
,,, Barkanki da shan ruwa hasken idaniyata malamata uwargidana sayyadar zuciyata 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
Inafatan dukkan wata nitsuwa da kamala s**ara ninkuwa ga nitsatstsiyar basarakiyar fadar zuciyata 🌺🌺❤❤❤❤🌺🌺
,,,, sakon barka da shan ruwa gamida sakon dankon soyayya agareki ❤❤❤
Amintaccen sako ne daga zuciyar data aminta dake dakuma mayar dake amintacciyarta. 🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
Ina sonki ina kaunarki ina muradinki ina mafarkinki ina fatan kasancewa dake akowanj yini awa mintuna ixuwa sakanni na rayuwata 💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Yanxune lokaci mafi dacewa domin tabbatar da soyayyata agareki domin nasan dukkan wata nitsuwa ta tatattare agareki bayan shan ruwa 💝💝💝💝💝💝💝💝 lokaci bayan lokaci a wannan watan zuciyata takan jiyo sautin muryarki me dadi tana kiran sunana agaban Allah domin ya mallaka miki ni a matsayin miji 💖💖💖💖💖💖💖
Meyasa bazanyi fatinciki ba bayan inada ke
💝💝💝💝💝
Meyasa bazanji dadi ba bayan nikeda sarauniyar mata
❤❤❤❤❤❤
Meyasa bazan kasance me godiya ba bayan ni nakeda ke sarauniyar mata gwanar iya soyayya jarumar a wajen zamantakewa shagwababbiya wajen soyayya malama a harakar addini uwa tagari ga yayana 💜💜💜💜💜💜

Ina sonki a jiya yau da gobe jibi da gata
💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛
Kalmar ina sonki bazata taba tsufa a bakina ba domin kedin bazaki taba gushewa a zuciyata kenake so zuciyarki nakeso halayyarki nake sha'awa irin yanayin zubin hakittarki yake deben kewa
💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛
Keta musammance kalmomin baki sunyi kadan wajen zayyana ainayin yacce k**e a zuciyata kwakwal

01/09/2023

💚🥀💙Assalamu alaiki Wrhmatullahi Wbrkth Salama Nake Cikin Salo Mai Dauke da Amo Na Kauna Ta Asali Izuwa Gurin Sarauniyar Mata Wacce Ta Girmi Girma A Cikin Ruhina!!

💚
💟SA'A💓💓
💚

💚🥀💙Ina cike da farin cikin samun macen da babu kamar ta a wannan duniya. A duk lokacin da na tuna da cewa ke tawa ce, sai na kalli kaina a matsayin mai sa'ar da babu kamar sa a Wann Nahiwa Alhmdulillh.

💚
💟HAƊUWA💓💓
💚

💚🥀💙Ke ce mafarkina da nake yi a cikin kowane dare. Tun kafin mu haɗu, nake fatan haɗuwarmu domin gina rayuwa a tsakaninmu mai inganci. Ke ce kalar macen da na zaɓa, domin kuwa tun kafin mu haɗu, tsararriyar siffarki ta bayyana a cikin zuciyata. Ina son ki ne don halinki Da Addininki, ba don kyawun da k**e da shi ba.

💚
💟GASKIYA💓💓
💚

💚🥀💙A daidai lokacin da nake ganin babu wata soyayya ta gaskiya da ta rage a duniya, a lokacin kika sauya tunanina ta hanyar nuna mini ita a zahiri. Na aminta da cewa, kina yi min so ne na gaskiya ba don wani abu da na mallaka ba, hakan shi ne ya ƙara dasa sonki a cikin zuciyata, ta yadda babu wani abu da zai iya goge shi har abada

💚
💟SO=S♡💓💓
💚

💚🥀💙Ina son ki irin son da ba zan taɓa yi wa wata Ya macce irin shi ba, ina son ki da dukkan wani nau'in so da nake da shi, wanda zan iya ba wa wata a wannan duniyar...Kawai Allah dai Ya Bar Soyayya Gaskiya

01/09/2023

KE NA MALLAKAWA ZUCIYATA

MY Sweetheart kece mace ta farko data fara samun gurbin zama a tsakiyar falon zuciyata, amma har yanzu zuciyarki taki ta gasgata zancen ruhuna Wanda keda da mazauni a cikin Qalbinki cewa nine nafi cancanta da na mallaki wannan zankadediyar kyakkyawar fuskar taki ta zamo madubin haskaka zuciyata !
Kece na killacewa farin cikina da murmushina,karbi zuciyata ki adana domin bani da fargaba ko tababar samun kulawa ta mussaman daga gareki saboda irin tasirin soyayyar da take cikin zuciyarki tawace ni kadai
tabbas duk wani nazari da tunani da zakiyi bazai taba hasko maki irin son da nake yi maki ba , shiyasa nace ko alama bana tunanin akwai wani yanayi dakan iya dakatar da zuciyata daga kaunarki

01/09/2023

YAR ALHAJI
❤❤
Bisa Tasari Akan Tafarkin Daidaituwar Labban Bakina Cikin Hikimar Sarrafa Zance Wajen Isar Da Sakon Zuciyata Zuwa Ga Sarauniyar Mata Yar Alhaji
❤️❤️
Idan Nayi Dace Cikin Sa"a Kalmomin Bakina Sun Riski Murmushinki Tabbas Zuciyata Zata Kara Himmatuwa Wajen Yin Rubutun Gaisuwar Aminci Agareki
❤❤
Sha Lelen Ruhina Hakika Rai Bazai Gusheba Har Sai Ya Cimma Muradina Wajen Kokarin Ganin Na Kawo Iyakar Bakin Kofar Shiga Cikin Zuciyarki
❤️❤️
Ya Mai Kyawawan Idanuwa Masu Wani Irin Launin Kwarewa A Fannin Kallo, Gaisheki Nake Cikin Ladabin Girmama Soyayyarki
❤❤
Matsakaicin Lokacin Haduwata Dake Yana Wadatar Da Zuciyata Da Nisan Zangon Nishadi Da Annashuwa Adaidai Lokacinda Nake Tare Dake
❤❤
Kin Cancanci Yabo Da Yabawa Cikin Yabon Abun Yabo Da Begen Ruhin Rayuwar Zuciyar Wadda Nake Yawan Kauna Akowace Rana
❤❤
Bazan Gajiba Kuma Bazan Gazaba Kullum Burin Rayuwata Shine Yaya Zanyi Nasamu Ganin Nakawo Kaina Zuwa Gareki
❤️❤️

01/09/2023

Allah ga mijinanan allah kasadashi da daukakin alkairan da ke cikin wannan rana allah ka yalwata xuciyarshi ka yayemishi dk kuncin rayuwa kabashi arziki mai albarka mai durewa kadurashi akan makiyansa ka haskamin gabanshi da bayanshi kudt da arewa kabashi abinda yake nema na alkairi allah kakara sanya albarka a kasuwancin ka tsune dukkan idon makiya a kanshi allah yabada zuri,a tagari ya albarkacesu allah kazaba abinda zai zama alkairi a rayuwarmu allah yasa mugama da iyayenmu lpy wanda s**a mutu allah yajikansu yadasu da rahamarsa ina matikar kaunarka mijina i miss you too my lovely i love u too aljnnta

01/09/2023

kalafiya yana innasanka kakulamindakanka i love you to ilove you moo imiss you to imisyou moo love you so mch i never live you yayana

01/09/2023

ya allah kareminyyana gasharrin masu sharri ya allah kakaremin yyana gashrrin mutum dana aljan ya allah karemin yayana gasharrin daredarana allah kakaremin yayana gasharrin muyagun mutane ya allah kabaiwa yayana saadarabo maiamfani allah ubangiji kabude kofofin samu ya allah kasa tikabinda yayana yataba allah kasayazama maialbarka allah ubangiji kasa nemansa dasamusa nayauda kullu susharce nasauran ranaku dasuk wuce yaallah albarkacin fiyayyan halitta annabi muhammad saw ya allah kakarawa yayana lafiya daabinda lafiyar zataciya yaallah kawansarda farinciki gayayana ya allah dawalwala dajindadi acinkinrauw

01/09/2023

Aslm barkada warhaka yayana kanalafiya sakon barkada jummaa yayahabib amincin allah dakariyarsa cikin yardarsa daamincewa dataimakonsa sutabbata agareka yakaima abocin kyauda murmushi kyaun fuska barinma inmurmushi yabaiyana ataedashi mairasa zuciyar masoya akodayaushe inna godewa allah ubangiji dayahadanida kai amsayin maabocin rauwa mijina insha allahu allah ubangiji yacikamin burina naalkairi bakidaya yayana allah ubangiji yamallakamin kaiamasayin mijina naharabada allah yamallakamakani amasayin matarkata harabada yayana allah yakare minkaida kariyarsa allah ubangiji yasareminkai dasarewansa allah yasa

28/08/2023

Yar Baiwa

Farkon Fitowar Rana Cikin Izinin Ikon Rabbani Mahaliccin Ruwa Da Tsirrai Masu Fitowa Karkashin Kasa Domin Su Zamo Rahama Ga Dukkan Wani Mai Motsi

Hakikanin Zahiri Na Gani Kyawun Ado Da Tsarin Tsayuwarki Nake Kallo Kinamim Gezo A Idanuwana

Amana Ce Tsakanin Zuciyata Da Sonki Komai Nisan Tafiya Cikin Tsawon Tarin Ambaliyar Shekaru masu Zuwa Babu Ranar Raba Zuciyata Da Sonki

Tattako Kizo Asannu Asannu Zan Miki Nadin Sarautar Ban Girma Your Excellency Ke Makurace Acikin Raina

Aminci Agareki Yake Zanen Surar Halittar Dake Juya Tunanin Kwakwalwata Nayi Sallama Agareki
Babu Rowa Tsakanin Hanci Da Kirji Ina Bukatar Ganinki Kamar Yanda Kirji Yake Bukatar Numfashi Daga Hanci Akowane Lokaci

Soyayyarki Acikin Raina Mai Wanzuwa Ce Acikin kowane Tsarin Yanayi Tunaninki Baya Barin Zuciyata Tasamu Sukuni

Zomu Zauna Tare Da Juna Komai Wuya Ina Bukatar Kallon Tsarin Yanayinki Mai Debemin Dukkan Kewata

Kalaman Sonki Da Tamburan Kaunarki Nake Dokawa Safiya Da Marece Nemanki Nake Bana Bukatar Ganin Kowa Saike Atare Dani

Sannu Da Hutawa Sakon Gaisuwar Fatan Kina Lafiya Daga Zuciyar Dake Dakon Jini Mai Gudana Cikin Jijiyoyin Dake Fadin Sunanki Akowace Rana

20/08/2023

>>💐. KYAKYKYWAR 💐>💐. NAYIMIN GIZO 💐>💐. 💟💜💜💜💟. 💐>{👸} 💐. 💟💜💜💜💟. 💐

18/08/2023

Barka da safiya my Sweetheart kid zny

Amincin Allah da yardarsa su tabbata a gareki.
Hakika kowacce safiya tana zuwa da irin nata yanayi. Ina fatan zaki kalli mudubi a lokacin da k**e karanta wannan sakon,

domin kiga irin baiwar kyau da Allah ya kara miki a cikin wannan sassanyar safiyar.

Ina fatan sakona ya zamo Abu mafi farin ciki da ya fara riskarki a cikin wannan rana .
Barka Da safiya. Ina fatan muran tayi sauki koh my darling Allah ya kara Afuwa Tawan ni kadai

Adresse

Mangu
Plateau

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Tafiyar ruhi publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager