ABDUL Gombe

ABDUL Gombe I am Abdurrahman by name, an indigen of Gombe State.

Wannar mata da Alamun er bidi'ah ce.
05/27/2023

Wannar mata da Alamun er bidi'ah ce.

Shin wannan zancen haka yake kuwa? ๐Ÿ˜‚๐Ÿค” Meye Ra'ayin ku ๐Ÿ˜๐Ÿ˜
05/13/2023

Shin wannan zancen haka yake kuwa? ๐Ÿ˜‚๐Ÿค”
Meye Ra'ayin ku ๐Ÿ˜๐Ÿ˜

05/08/2023

๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

05/02/2023

Tijjaniyya sune ainihin limaman sharri, banda rainin hankali wai a hakan son annabi ne, amma har cewa suke ba zasu bi umarnin annabin ba... Subhanallah
Kuji tsoron Allah ๐Ÿค”๐Ÿ˜ฐ๐Ÿ˜ฅ๐Ÿ˜ข

ูˆู…ุง ุฃุญุฏ ู…ู† ุฃูˆู„ูŠุงุก ุงู„ู„ู‡ ูƒู„ู‡ู… # ูŠุณูƒู† ุตุญุจู‡ ุฃุนุงู„ูŠ ุฌู†ุฉุจุฏูˆู† ุงู„ุญุณุงุจ ูˆุงู„ุนู‚ุงุจ ุณูˆู‰ ุฃู†ุง # ูˆู„ูˆ ุนู…ู„ูˆุง ููŠ ุงู„ุฐู†ุจ ูƒู„ ุฌุฑูŠู…ุฉ.Tijjani yana ...
04/12/2023

ูˆู…ุง ุฃุญุฏ ู…ู† ุฃูˆู„ูŠุงุก ุงู„ู„ู‡ ูƒู„ู‡ู… # ูŠุณูƒู† ุตุญุจู‡ ุฃุนุงู„ูŠ ุฌู†ุฉ
ุจุฏูˆู† ุงู„ุญุณุงุจ ูˆุงู„ุนู‚ุงุจ ุณูˆู‰ ุฃู†ุง # ูˆู„ูˆ ุนู…ู„ูˆุง ููŠ ุงู„ุฐู†ุจ ูƒู„ ุฌุฑูŠู…ุฉ.

Tijjani yana cewa: duk waliyyan Allah daga kan sayyiduna Abubakar,Umar,uthman da Aliyu da sauran su, babu mai iya kai mabiyan sa aljannah In ba Ni ba, Ni kuma zan kai mabiya na aljannah babu hisabi babu iqabi, ko da sun yi shirka da tsafi da zina da dukkanin zunubi.
Allah ka tsare imanin mu daga waliyyan shaidan.

03/23/2023

Don't burn your opportunities for a temporary comfort โ˜บ๏ธ
Everyone

03/20/2023

Every night before you go to sleep, you ask yourself today... My actions did i go closer to jannah? Or did i purchased Jahannama? Did i do things that pleased Allah? Or did i just try and please the people in this day?
And if you are able to do this every single night... In the morning when you wake up you will feel motivated to go and do khair.
Because we need to remember our destination the final ayah that was revealed in the Qur'an is (ูˆุชู‚ูˆ ูŠูˆู…ุง ุชุฑุฌุนูˆู† ููŠู‡ ุฅู„ู‰ ุงู„ู„ู‡) And fear the day when you shall be brought back to Allah SWT.

โœ๏ธ

03/19/2023

Dare Ga kowane bawa lokacin hutu ne
Amm a gareni, lokaci ne na fara yin tunanin ki ๐Ÿ˜ถ๐Ÿฅฑ...

02/25/2023

Follow for more

10/09/2022

๐Ÿ’ž

๐Ÿ˜’๐Ÿ˜Š
10/08/2022

๐Ÿ˜’๐Ÿ˜Š

Cikin shirin Labarina na yau Juma'a, an nuno ฦ™awar Sumayya, Rukayya wacce tayi mata rakiya don yi mata aiki a Melbourne ...
10/08/2022

Cikin shirin Labarina na yau Juma'a, an nuno ฦ™awar Sumayya, Rukayya wacce tayi mata rakiya don yi mata aiki a Melbourne dake ฦ™asar Australia, cikin turawa a ฦ™asar abin mamaki kuma sai ga ruwan roba na "Aquafina" samfurin Nijeriya a ฦ™asar Australia; Sannu da aiki Aminu Saira๐Ÿ˜’๐Ÿ™„๐Ÿ˜‘

Address

Los Angeles, CA

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABDUL Gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share