Khamis Musa Gumel

Khamis Musa Gumel Siyan na gari...

t.me/empirebot/game?startapp=hero6802469117🔥Play with me, grow your startup. 💸 +5k coins as your first gift💵 +25k coins ...
12/09/2024

t.me/empirebot/game?startapp=hero6802469117
🔥Play with me, grow your startup.

💸 +5k coins as your first gift
💵 +25k coins if you have Telegram Premium

Bayanin voucher na X EMPIRE

yanzu a N20K ake siyan duk voucher

💧 X EMPIRE guda 690K shine yake daidai da 1 voucher kuma nan take zaka iya Minting nasa

💧 Dole saika haura level 18 zaka iya Minting NFT Nasu sannan Nanma wani kaso zasu Baka da zaka iya Minting vouchers aciki domin level din yakai 300M per h wannan ana kaiwa matakinne gurin kone kone na balance Shi zaikarama profit per h kuma Yana cikin sharadinda zasuyi aiki dashi subaka airdrop

Idan kacike sharudan GA yadda zaayi minting NFT Nasu

💧Da fari kashiga ɓangaren CITY

💧Zakaga lvl 5 MINT NFT saikataba anan zaka GA adadin ÑFT Da zaka iya Minting kuma kayi

💧 charges 0.06 TON ake dauka kuma Bayan 24h ne

Allah bamu sa'a

Yau kwana 8 da Allah ya jarrabemu da samun hadari ni da yarana guda biyu, Allah ya jarrabi daya daga cikinsu da samun ka...
10/08/2024

Yau kwana 8 da Allah ya jarrabemu da samun hadari ni da yarana guda biyu, Allah ya jarrabi daya daga cikinsu da samun karaya, yanzu dai muna FMC Birnin Kudu inda muke jinya.
Duk yadda zaka gujewa fitina in Allah ya jarrabeka sai ka tarar da ita.

Gashi a gwada in kana rabo sai a dace, shima telegram ake yinsa.
09/06/2024

Gashi a gwada in kana rabo sai a dace, shima telegram ake yinsa.

11/02/2024

Mun ci daya

04/01/2024

Mutum ya ce; akwai Allah Uba, wanda ya haifi Allah Ɗa, a ranar 25th Dec, kuma zai yi bikin murnar zagayowar ranar haifuwar Allah Ɗan, kuma a ce; ni musulmi, da hankalina zan taya shi murna, na yi masa barka?!
To kuwa idan na yi haka - ko shakka babu - ban fahimci sakon Addinin Muslunci ba.
Aliyu muhd Sani

02/11/2023
Siyan na gari.....
22/06/2023

Siyan na gari.....

16/03/2023
24/10/2022

Address

Zango
Zango

Telephone

+2348022338717

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khamis Musa Gumel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Khamis Musa Gumel:

Share