Duniyarmu A Yanzu

Duniyarmu A Yanzu Angina gidannan don Al umma ne

28/07/2022
28/07/2022
15/07/2022
12/06/2022
31/05/2022

Rayuwa bata da tabbas Allah kasa mudace

24/05/2022

A HALIN YANZU: Wasu da ake zargin ƴan ƙungiyar IPOB ne sun k@she wata mata yar jihar Adamawa mai dauke da ciki wata tara, Harira Jibril yar shekara 32 da ƴaƴanta su 4 Fatima yar shekara tara da Khadijah yar shekara bakwai da Hadiza yar shekara biyar da Zaituna mai shekara biyu da wasu aƙalla mutum shida a jihar Anambara.

IPOB din sun saki bidiyon yadda s**a yi masu kis@n wulkanci, kuma Mijin matar Jibril Ahmed wanda ya tabbatar da cewa matar tasa tana ɗauke da cikin wata tara a lokacinda aka k@she ta.

Ya ce tana hanyar dawowa daga ziyarar da s**a kai tare da yaransu a kauyen Orumba North a hanyar dawowa ne aka tare su aka k@she su.

Tuni jami'in yan sanda sun tabbatar da labarin kamar yadda BBC ta ruwaito

Me zaku ce?

24/05/2022

Masu iqirarin kare haqqin dam Adam Aiki yasamu Ankashe mata da yaranta munji shiru kumagano

Address

Bakin Kogi
Ungwan Rimi
07044492141

Telephone

+2347044492141

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyarmu A Yanzu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Duniyarmu A Yanzu:

Share